Tuesday

Home Music mp3: Sabuwa Wakar Saniyo M Inuwa - Tsiya Tsiya Ta Kare (Audio)
Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin saniyo m inuwa ya rerawa Abba Gida Gida waka a karkashin jam'iyyar pdp wanda hakan yayi kyau idan kun saurari wannan waka sai kun jinjinawa wannan mawaki.
abba kabir yusif, wakar abba gida gida, Abba gida gida abba

 Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-

 - Idonki a loko mujiya
 - mai bakin jina
 - Abba uban kowa ne amma banda barawo
 - Ba farin jini.
 - Baba kwankwaso muna gaida kai
 - Kwankwaso ne abun alfahari.
 - Yan fim sunce sai Abba
 - Yan kwallon sunce sai Abba

PLAY NOW


OR


DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments