Showing posts with label siyasa. Show all posts

Monday

Music Mp3 : Sabuwar wakar Abubakar Sauti -Mulkin Baba Dogo

Sabuwar Wakar Mawaki Abubakar Sauti mai suna ” Mulkin Baba Dogo ” to kuna ina masoya kuzo ku saurari taku daga bakin mawakin wanda yazo domin ya faranta ranku. To kuzo kuji mai mawakin yazo dashi a wakar tasa ta mulkin baba dogo, To amma kowaye baba dogon ku biyomu a cikin wakar tasa ta baba dogo.
DOWNLOAD NOW
Sunday

Sabuwar wakar rarara "A kotun ma Ganduje ne" Download Audio

Sabuwar wakar rarara mai taken A kotun ma Ganduje ne.
KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR.
- A kotun ma gandujene🔊
- A inec ma gandujene🔊
- Yau ga su tsula a layin neman agaji🔊
- Gwamna sai ganduje dole🔊
- Kunga a inec din sunsha wuya🔊
- A kotun ma sunsha wuya🔊
- Sunji turancin Alkaliya wasu sunce sun gaji🔊
- A karshe sunka shiga uku tun kan sakamako yazo🔊
- Wai tsula yace kowa yakawo , sirrin saina bayyana🔊
- Sabon Rainin hankali🔊
- 2-0 kenan , mukai musu sai tashin zance🔊
- Apc dodar ,Pdp sai dai kunkuni🔊
OR
DOWNLOAD NOW
Thursday

Sabuwar wakar Rarara Allah Sarki Su Tsula Download AUDIO MP3

Wannan sabuwar wakakce wadda hadakar manyan mawakan gwamnan kano ganduje suka rera masa, Don nuna farincikinsu na samun nasara a shariar da aka yanke , inda aka bawa gwamna Abdullahi umar Ganduje nasara., Ciki harda shahararren mawakin siyasar nan Dauda kahutu Rarara.
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.
- Gandujen ne dai
- Ko a kotu gandujen ne dai
- Kujera ta gwamna su tayiwa nisa
- Shariar kanonmu mu tayiwa dai-dai
- Ganduje Rabbana ya hukunta dai
- Wasu 'yan maganganu yau zan feso
- Indai nayisu kowa zai taso
- Shidai tsula ko daya baizo ba.
- Ashe su tsula sun shiga rudani
- Allah sarki su Tsula
- 'Yan rudanin kasar mu
- Kotun ta hargitso su.
- Muna ganin tsula yana ganinmu
- Babu abida babu gidaje
Wani Abin sai kun saurara da kanku. DOWNLOAD NOW
OR
DOWNLOAD NOW
Wednesday

Mp3 music : Sabuwar wakar kwankwaso mai taken "Mujinjinawa Jagora" : Tijjani gandu
Mp3 music : Sabuwar wakar kwankwaso mai taken "Mujinjinawa Jagora" : Tijjani gandu .
Sabuwar wakar kwankwaso mai suna wadda tijjani gandu yayi masa.
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.
- Jinjina mukeyi, gaisuwa mukeyi↗
- Kwankwaso kayi mun gani↗
- Kwankwasiyya taimako↗
- Kuzo mu jinjinawa jagora↗
- Yiyi kokari↗
- Yayi mana ayyuka na Alkhairi kamar zubar ruwa↗
- Tambura na girma muke bugawa babba↗
- Taimako kakeyi ba ci da wawura ba↗
- Tambarinka taimako bawai hadin fada ba↗
- Mu kanawa duka kwankwasiyya ne jumla↗
- Mabiyan kwankwaso jariman mutane ne↗
Play online⤵⤵
Or

Note: Audio the Audio file found on google drive, so when above link open kindly click on download button at top right of the page.

Yadda mutanen Najeriya za su ba Duniya mamaki – Cewar Osinbajo
Rahotanni sun zo mana cewa mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa irin kokarin da mutanen kasar nan su ke yi a fannin fasaha, ya na iya ci da kasar gaba. Farfesa Yemi Osinbajo ya ke cewa irin kwazon ‘Yan Najeriya ya na iya zama sanadiyyar kawowa kasar mafita a kan matsalolin fasaha na zamani da za su sa Najeriya ta rikide a sahun Duniya.
Mataimakin shugaban kasar ya bayyana wannan ne a lokacin da ya yi wani zama da wasu kwararru a kan harkokin kasar waje da masu zuba hannun jari a Najeriya a Birnin New York na Amurka. Babban hadimin mataimakin shugaban kasar watau Laolu Akande ya ke cewa, Osinbajo ya bayyana wannan ne a lokacin da a ka jefe sa da wasu tambayoyi kan rikicin fasahar Duniya.
Osinbajo ya ce: “Ba mu son wani rikici a halin yanzu. Mu na maraba da duk wani kamfani da zai zo kasuwanci Najeriya. Huawei su na Najeriya yanzu haka tare da wasu manyan kamfanoni.”
KU KARANTA: Gwamnan Yobe zai aika ‘Dalibai zuwa karatu a kasar waje
“Ba mu kai ga yanke shawara a game da sha’anin fasahar 5G ba. Idan a na maganar fasaha, sai mu tambaya ta ya kasar Sin su ka kai ga haka? Ta ya sauran jama’a su ka yi nisa? Mu ma za mu kai ga haka da kan mu.”
Mataimakin shugaban kasar ya cigaba da cewa gwamnatin Najeriya za ta yi amfani da baiwar da Ubangiji ya yi wa Matasan Najeriya wajen cin ma burin kasar.
Wannan zai sa kasar ta yi zarra a ban kasa. “Mu na da kasuwar wayar salula na sama da mutane miliyan 174 a Duniya. Najeriya na cikin manyan kasuwannin salula 10 a ban kasa.” Inji Osinbajo.
Ya cigaba da cewa: “A Duniya, mu ne na 2 a Duniya wajen kasuwanci ta yanar guzo, bugu-da-kari akwai ‘yan Najeriya miliyan 17 da ke amfani da Facebook.
“Kamfanin Microsoft sun yi alkawarin kafa cibiya ta Dala miliyan 100 a Najeriya domin Nahiyar Afrika.” kamar yadda Laolu Akande ya bayyana a jawabin na sa.
SOURCE LEGIT.NG
Tuesday

Ba za'a dauki lokaci mai tsayi wajen bayyana sunayen minstoci ba : shugaba Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi magana a game da shirin kafa gwamnatinsa a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan kusan wata guda da shugaban kasar ya sake darewa kan karagar mulki.
Shugaba Buhari ya yi wannan magana ne ta bakin babban Hadiminsa, Femi Adesina, wanda ya ce a wannan karo, shugaban kasar ba zai dauki dogon lokaci wajen fitar da sunayen Ministocinsa ba.
Femi Adesina ya yi wannan jawabi ne a lokacin da ya yi wata doguwar hira da Mujallar Interview Magazine. Mista Adesina ya yi wannan jawabi ne a Ranar Litinin dinnan, 24 ga Watan Yuni, 2019. A 2015, shugaban kasar ya dauki kusan rabin shekara ba tare da ya kafa gwamnati ba.
Wannan ya jawo jama’a su ka fara kiransa ‘Baba Go Slow’ watau da Hausa "Uban Masu nawa a Najeriya!"
DUBA WANNAN : Kwana Casa'in - Kashi Na Sha biyu 12 - AREWA24
Da a ka tambayi Adesina game da lokacin da za a nada manyan mukarrabai a gwamnatin Buhari, sai ya ce jama’a ba za su kara kwana guda na lokacin da bai zama dole ba wajen jiran Ministoci. Mista Adesina ya ce: “Shi kan sa shugaban kasa ya fada da bakinsa cewa wannan karo ba za a jima wajen kafa gwamnati kamar yadda a ka yi a 2015 ba, dalili kuwa saboda yanayin ba daya ba ne.”
A wancan lokaci a wa’adin farko, fadar shugaban kasar ta kowa da cewa an samu bacin lokaci wajen mikawa gwamnati mai zuwa wasu takardu wanda hakan ya yi sanadiyyar dadewar da a ka yi. Idan ku na biye da mu, ku na da labari cewa har yanzu babu wadanda shugaban kasa ya nada face Akanta Janar na kasa da kuma shugaban kamfanin NNPC tun da ya zarce a kan mulki a Watan Mayu.

Yanzu Yanzu: Masu ruwa da tsaki a APC sun mamaye fadar Shugaban kasa. : HOTUNA
Sun yi kira ga shugaba Buhari da ya ja jirgin yan Najeriya sannan ya cika alkawaran da ya daukar ma yan Najeriya.
Mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) karkashin inuwar Concerned APC National Stakeholders (CANS) sun yi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dakatar da da Abba Kyari, Shugaban ma’aikatan Shugaban kasa. Domin matsin lamba kan bukatarsu, mambobin CANS sun mamaye fadar Shugaban kasa a ranar Litinin, 24 ga watan Yuni.
Musamman suka bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya karbi ragamar gwamnatinsa daga hannun na kewaye dashi yayinda ya fara mulki a zango na biyu, jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Wasu daga ciki allunan da suka dauka na dauke da rubutu daban-daban kamar 'Ya zama dole Abba Kyari ya tafi', 'Ya zama dole PMB ya karbi ragamar mulki', 'Muna son sabbin shawarwari ba na tsoffin da suka shafe sama da shekaru 40 a mulki ba', da kuma 'Ya zama dole a karrama kwazo aiki'da dai sauransu.
Masu ruwa da tsaki a APC sun nemi Buhari ya dakatar da Abba Kyari Source: UGC
KU KARANTA KUMA: Yanzu-yanzu: Kotun zabe ta yi watsi da bukatar Atiku da PDP na duba na'urara zabe na INEC
Kungiyar tace cewa yan Najeriya sun zabi shugaba Buhari ne ba wai Mamman Daura, Ismail Funtua ko Abba Kyari ba Source: UGC Dr Symeon Chilagorom, jagoran kungiyar yayi korafin cewa yan Najeriya sun zabi shugaba Buhari ne ba wai Mamman Daura, Ismail Funtua ko Abba Kyari ba. Sun bukaci Buhari ya karbi ragamar mulki Source: UGC Ya jadadda cewa yan Najeriya ba za su lamunci abunda ya faru a karo na farko ya sake maimaita kansa ba.

Yanzu-yanzu: Kotun zabe ta yi watsi da bukatar Atiku da PDP na duba na'urara zabe na INEC
Kotun shari'ar zabe shugaban kasa ta yi watsi da bukatar jam'iyyar Peoples Democratic (PDP) da dan takararta, Atiku Abubakar, na duba na'urar hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta INEC.
A hukuncin, kwamitin alkalai biyar sun yi ittifakin cewa ba zai yiwu a amsa bukatar PDP ba saboda an kai ruwa rana kan shin hukumar INEC ta yi amfani da yanar gizo wajen tattara sakamakon zaben shugaban kasa. Channels TV ta bada rahoton cewa alkalan sun bayyana cewa ba zai yiwu sun sanya baki cikin al'amarin ba a wannan lokaci.
KARANTA KUMA : Amurka ta kai wa Iran hari, ta lalata musu makaman yaki
Lauyan Atiku da PDP, Levy Uzokwu, ya bukaci kotun zaben ya wajabtawa INEC ta basu daman bincike cikin yanar gizo da na'urar 'Card Reader' da akayi amfani da su lokacin zabe. Amma lauyan INEC, Yunus Usman, ya bukaci kotu tayi watsi da wannan bukata inda yace: "Suna tambayarmu mu basu abinda bamu da shi,"
Ya kara da jawo hankalin kotun da bukatar da PDP ta gabatar ranar 6 ga Maris cewa kayyayakin zabe kawai ta bukaci gani ba yanar gizo ba Jam'iyyar PDP da Atiku Abubakar na kalubalantar nasarar shugaba Muhammadu Buhari na APC a zaben shugaban kasan da ya gudana ranar 23 ga Febrairu, 2019.

Friday

Rikicin jam'iyya: Ana fargabar za a sake dakatar da wani gwamnan APC
Akwai yiwuwar rikicin da ya kunno kai a jam'iyyar APC reshen Jihar Edo sai iya sanadin dakatar da Gwamna Godwin Obaseki
Sai dai magoya bayansa suna ganin gwamnan yana iya samun wata mafita kafin zaben 2020 a jihar
A bangarenta, Jam'iyyar APC ta kasa ta yi tir da irin Obaseki da Bala Mohammed na Bauchi kan ikirarin magudin da aka ce an yi wurin zaben shugabanin majalisar dokokin jihar.
Akwai alamun cewa Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) za ta dakatar da Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo kamar yadda ta dakatar da Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara.
Wasu hadiman gwamnan biyu sun shaidawa Legit.ng a ranar Juma'a 21 ga watan Yuni cewa suna juyayin abinda zai faru da gwamnan duba da cewa rikicin jam'iyyar APC na jihar yana daukan sabon salo.
A cewarsu, rikicin da ke tsakanin Obaseki da mai gidansa wata shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole zai iya janyo wa jam'iyyar matsala a zaben gwamna mai zuwa.
DUBA WANNAN: Da duminsa: Ala tilas, Ahmad Lawan ya sallami makiyin Buharin da ya ba mukami.
"Kamar yadda Cif John Odigie-Oyegun ya fadi a baya-bayan nan, muna fargabar rikicin zai iya janyo wa APC shan kaye a jihar. Sai dai gwamnan ya dauki wannan matakin ne saboda ya gaji da katsalandan da ake masa dama sama," inji daya daga cikin hadiman gwamnan a hirar tarho da akayi dashi.
Da ya ke amsa tambaya kan dalilin da yasa gwamnan ya yi zaben 'yan majalisun da ake ganin ya sabawa ka'ida, wani hadimin gwamnan ya ce wannan ba abin damuwa bane saboda Obaseki ya aikata abinda ya ke ganin shine dai-dai duba da yadda wasu ke shirin tayar da tarzoma a jihar.
A bangarenta, Hedkwatan Jam'iyyar APC na kasa ta yi wa Obaseki da Bala Mohammed kaca-kaca kan abinda da ta kira rashin bin ka'ida wurin zaben shugabannin majalisun dokokin jiha a Edo da Bauchi.
Jam'iyyar ta ce zaben shugabannin majalisun da aka yi cikin sirri abin kunya ne ga demokradiyya inji Kakakin jam'iyyar na kasa Mallam Lanre Issa-Oniliu.

Da duminsa: Ala tilas, Ahmad Lawan ya sallami makiyin Buharin da ya ba mukami
A ranar Alhamis shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya sallami sabon hadimin da ya nada, Festus Adebayo, bayan koke-koken masoyan shugaba Buhari da yan jam'iyyar APC kan ta wani dalili zai nada sanannen makiyin Buhari.
Nadin Festus Adebayo, ya tayar da hankalin masoya Buhari musamman a kafar ra'ayin da sada zumunta ta Tuwita inda aka kunnawa sanata Ahmad Lawan wuta kan nadin dan jaridan da ya dade yana yiwa jam'iyyar APC adawa.
A jawabin da mai magana da yawun Ahmad Lawan ya saki, Mohammed Isa, ya bayyana cewa shugaban majalisar dattawan ya janye nadin da ya yiwa Festus Adedayo kuma fatan alkhairi.
KU KARANTA: Nadin mukamai: Aisha ta kara kwaba wa Buhari magana a fakaice.
Jawabin yace: "Ofishin shugaban majalisar dattawa ta janye nadin da ya yiwa Mista Festus Adedayo matsayin hadimin shugaban majalisa kan yada labarai kuma an sallameshi, yana yi Mista Adebayo fatan alheri a rayuwarsa."
Mun kawo muku rahoton cewa kungiyar Matasa masu ruwa da tsaki jam'iyyar APC a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangan nuna rashin jin dadin ta kan nade-naden da Shugaban Majalisar Dattawa yayi.
A yayin da ya ke jawabi ga matasan jam'iyyar da ke zanga-zanga, sakataren yada labarai na kasa, Abuh Andrew ya bukaci Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan ya sake bita kan nade-naden da ya yi domin ya samu karbuwa ga dimbin matasan jam'iyyar.

Nadin mukamai: Aisha ta kara kwaba wa Buhari magana a fakaice
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta kara caccakar gwamnatin mijinta, wannan karon a kan nadin mukamai a gwamnatinsa.
Ta saka wani faifan bidiyo a shafinta na Tuwita inda wani dan gani kashenin Buhari a Tuwita (@ayourb) ya koka a kan yadda shugaban kasar ke bawa mutanen da basu yarda da akidansu ba mukami.
Ta yaya zaka bawa masu yakar akidar ka mukami kuma ka yi tunann zasu taimaki gwamnatin ka ta cimma burin ta ?
DUBA WANNAN: Rikici : Iran ta tarwatsa Jirgin leƙen Asiri na Amurka.

A cewar sa, " idan shugaba zai bayar da mukamai a gwamnati, yana bawa mutanen da suka yarda da akidansu ne, mutanen da zasu taimaka masa wajen kawo canjin da gwamnatinsa ke burin gani, ba haka kawai yake bayar da mukamai ga kowa ba.
Ta yaya zaka bawa masu yakar akidar ka mukami kuma ka yi tunann zasu taimaki gwamnatin ka ta cimma burin ta ?
DUBA WANNAN: Rikici : Iran ta tarwatsa Jirgin leƙen Asiri na Amurka.
" Ko da mutane basu ji haushin ka a kan bawa masu sukar ka mukami ba, ya kamata mu fada maka cewa mutanen da ka ke dauka domin su taya ka aiki basu yarda da akidun ka ba balle manufofin gwamnatin ka ."
Da take kara yada wannan sakon faifan bidiyo na @ayourb, matar shugaban kasar ta ce, " ba zaka iya kawo canji da mutanen da basu yarda da ajendar ka ba...ta ya ya zaka samu damar cimma manufar ka idan ka nada mutanen dake yakar manufofin ka ."

Rikici : Iran ta tarwatsa Jirgin leƙen Asiri na Amurka.
Da safiyar Alhamis, 20 ga watan Yuni, 2019 Kasar Iran ta baro jirgin leken asirin kasar Amurka yayinda rikici ke cigaba da kunno kai tsakanin manyan kasashen guda biyu.
Yayinda jami'an tsaron kasar Iran na ikirarin cewa jirgin Amurkan ta shiga huruminta shi yasa suka barota, amma jami'an Amurka sun ce ba haka bane, jirgi bata shiga hurumin Iran ba a lokacin.
Har yanzu ba'a menene gaskiya lamarin ba.
KU KARANTA: Daga karshe : An Yanke shawarar korar Abdul-aziz Yari daga Jam'iyyar APC.
Shafin labaran jihar Hormozgan tace:
"Mun baro jirgin leken asirin kasar Amurka. Mun barota ne lokacin da ta shigo hurumin kasar Iran kusa da Koumobarak."
Wannan abu da ya faru shine fito-na-fito na farko tsakanin Iran da Amurka yayinda aka fara cacan baki tsakanin kasashen guda biyu tun hawan mulki shugaba Donald Trump da sanyawa Iran takunkumi.
Amma kasar Amurka ta karyata rahoton Iran cewa an shiga huruminta.
Daya daga cikin abubuwan da sojojin Amurka suka gano a yankin.
Kakakin hukumar sojin Amurka, Bill Urban, yace : "Babu wani jirgin leken asirin da ya shiga hurumin Iran."
Kwamandan hukumar tsaron Iran ya ce wannan abu da kasar tayi sako ne ga kasar Amurka.
Janar Hossein Salami yace Iran ba tasa wani niyyar yaki da wani kasa amma fa shirye take da gwabzawa da kowa.

Daga karshe : An Yanke shawarar korar Abdul-aziz Yari daga Jam'iyyar APC
Kwamitin da Jam’iyyar APC ta nada domin bin diddigin matsalolin da jam’iyyar ta fada da kuma mummunar kayin da ta sha a zaben 2019 ta mika rahoton ta.
Kwamitin ta ce irin yadda tsohon gwamnan jihar AbdulAziz Yari ya ja ragamar jam’iyyar na daga cikin babban dalilin da ya sa aka yi ta samun matsaloli a jam’iyyar da ya kai ga har ta sha kasa a zabukkan a aka yi a baya.
KU KARANTA WANNAN :- Kwana Casa'in - Kashi Na Sha daya 11 - AREWA24
Baya ga shi, kwamitin ta ce ta samu rahotannin yankan baya da mataimakin jam’iyyar APC na kasa reshen Arewa, Sanata Lawal Shuaibu ya rika yi wa jam’iyyar.
sakataren hulda da jama’a na jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara, Mohammed Bakyasuwa ne yayi wannnan bayani da yake zantawa da manema labarai a Abuja.
Idan ba a manta ba an yi ta kai ruwa rana tsakanin mambobin jam’iyyar APC a jihar Zamfara a lokacin zaben fidda gwani na ‘yan takarar jam’iyyar a zaben 2019 da a karshe wannan matsala da suka rika samu ya kai su ga fadawa a zabukan da aka yi.
Kotun koli ta kori dukkan wani dan takara na APC daga jihar Zamfara bayan kara da sanata Kabiru Marafa ya shigar .
A karshe dai APC ta tashi a tutan babu wadda ko dan majalisar jiha daya bata iya samu ba saboda sakaci da handamar tsohon gwamna Yari.
SOURCE PREMIUMTIMES-HAUSA

” Ina so kowa ya sani cewa tsakanin mu da ‘yan bangaren tsohon gwamna Yari ba’a ga maciji yanzu domin kuwa anja layi. Yari ne shafaffen da ya jefa jam’iyyar mu cikin matsalolin da muka fada a yanzu.
” Yanzu dai mun dauki matsaya daya dukkan mu cewa daga yau, mun kori AbdulAziz Yari a APC, da Sanata Lawali shu’aibu. Kowa ya sani kuma wannan shine matsayar mu ‘yan jam’iyyar APC na Zamfara.
Idan ba a manta ba an yi ta kai ruwa rana tsakanin mambobin jam’iyyar APC a jihar Zamfara a lokacin zaben fidda gwani na ‘yan takarar jam’iyyar a zaben 2019 da a karshe wannan matsala da suka rika samu ya kai su ga fadawa a zabukan da aka yi.
Kotun koli ta kori dukkan wani dan takara na APC daga jihar Zamfara bayan kara da sanata Kabiru Marafa ya shigar .
A karshe dai APC ta tashi a tutan babu wadda ko dan majalisar jiha daya bata iya samu ba saboda sakaci da handamar tsohon gwamna Yari.
SOURCE PREMIUMTIMES-HAUSA
Nazari Tare Da Sharhin Film Din Apocalypto https://t.co/XMKYaxU2TQ https://t.co/XMKYaxU2TQ June 18, 2019 at 07:20PM— AREWASOUND (@Arewasound) June 18, 2019
Tuesday

Kuma dai: Ganduje ya kafa kwamiti domin sake duba rahoton hukumar yaki da rashawa kan sarkin kano
Gwamna Ganduje ya kafa wata kwamiti domin ta sake duba rahoton hukumar yaki da rashawa kan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II .
Da farko hukumar sauraron kurafe-korafe da yaki da rashawa tace ta gano sama da naira biliyan 3.4 da aka yi almubazaranci dashi a karkashin Sanusi - An tattaro cewa anyi almubazaranci da kdin ne a tsakani 2014 da 2017 Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamiti don sake duba ga rahoton hukumar sauraron kurafe-korafe da yaki da rashawa na jihar kan zargin almubazaranci da masarautan Kano tayi da kudi har kimanin naira biliyan 3.4.
Wata majiya ta gidan Gwamnatin Kano ta bayyana ma jaridar Daily Trust cewa an kaddamar da kwamitin ne a ranar Juma’a a sannan kuma an bukaci hukumar da ta fara gudanar da aiki ba tare da bata lokaci ba. A cewar majiyar, wasu mutane daga gwamnatin cikin gida da na waje sun matsa ma gwamnan lamba da ya bari hukumar ta gudanar da aikinta yanda ya kamata.
KU KARANTA KUMA: Kwana Casa'in - Kashi Na Sha daya 11 - AREWA24

“A wannan lamarin, hukumar tana iya cigaba da gudanar da bincikenta kuma maiyiwuwa binciken zai iya kai ga dakatar da sarkin kamar yanda hukumar ta bukaci ayi a baya."
KU KARANTA KUMA: Kwana Casa'in - Kashi Na Sha daya 11 - AREWA24
Majiyar tace, “Ga dukkan alamu, gwamnatin bata yi marhaban da martanin da sarkin ya mayar ga wasikan da aka tura masa ba, saboda wannan dalilin ne aka kafa kwamitin.”

Zaben 2019: Daga karshe Jega yayi magana akan rigimar na’urar INEC
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya musanta gabatar da jawabi akan samuwar na’urar ajiye sakamakon zabe a lokacin da ya shugabanci hukumar.
Farfesa Jega a wani sharhi da aka yada a kafofin watsa labarai, an rahoto inda yake cewa hukumar INEC na da na’urar ajiye sakamakon zabe kuma ‘tana aiki,’ ko a lokacinsa.
A wani sakon wasikar waya ga Premium Times ta hannun wani hadiminsa, Farfesa Jega ya musanta bayar da jawabin, inda yake bayyana hakan a matsayin ‘kalaman ganganci.’
KU DUBA KUMA: Kwana Casa'in - Kashi Na Sha daya 11 - AREWA24
Ya bayyana cewa hukumar a karkashin jagorancinsa bata taba aika sakamakon zabe ta na’ura ba.
Duk da musanta lamarin da Farfesa Jega yayi, rigima akan na’urar INEC na cigaba da kewaye kasar.
Hukumar INEC duk da haka ta dage cewa bata yi amfani da na’ura ba wajen aika sakamakon zaben 2019 ba, inda ta alakanta lamarin da jinkiri da aka samu wajen sakin kasafin kudin hukumar na 2019.
Solomon Soyebi, daya daga cikin kwamishinonin INEC na kasa a ranar Litinin, 17 ga watan Yuni, yace sabanin cece-kuce da yamadidi da ake yi, hukumar bata aika sakamakon zaben shugaban kasa na 2019 zuwa na’urarta ba.
Haka zalika, yace hukumar INEC tayi gwajin na’uran wajen aika sakamakon zabe a zabukan Anambra, Sokoto da Osun da aka gudanar kafin zabukan 2019, inda ya karfafa cewa ba ayi amfani da fasahan ba a zaben 2019.

Kwana Casa'in - Kashi Na Sha daya 11 - AREWA24 https://t.co/VjyyXs8oXL https://t.co/VjyyXs8oXL June 17, 2019 at 08:37PM
— AREWASOUND (@Arewasound) June 17, 2019
SOURCE LEGIT.NG
Sunday

Katsina : Akwai Alamun Nasara , PDP ta maka gwamna masari a kotu : Cewar Lauyan PDP
A cigaba da sauraran qarar da jam’iyyar PDP ta shigar a gaban kotun sauraran qararakin zave da ke Katsina an fara gabatar da shaidu dangane da rashin ingancin zavan gwamnan da ya gabata wanda jam’iyyar PDP ta yi zargin an tafka maguxi.
Sanata Yakubu Lado danmarke na jam’iyyar PDP suka shigar da qarar inda suke qalubalantar nasarar da gwamna Aminu Bello Masari ya samu wanda hakan ya qara tabbatar da shi a matsayin zavavan gwamna a karo na biyu a qarqashin jam’iyyar APC.
DUBA WANNAN : Sunayen Tsaffin gwamnonin APC 3 da Buhari zai nada ministoci.
Lauya ya qara da cewa akwai abubuwa mahimahimcin a wannan shari’a da ya kama jama’a su sami wanda da shi ne suke sa ran za su samu nasaraa wajan wannan shari’a ake fafatawa.
Sai dai kuma da muka tuntuvi vangaran gwamnati wanda sune aka yi qara domin jin martanin da za su maida dangane da wannan batu na rashin cikakun takardun shaidar Ilimi da suke zargin gwamna Masari. Xaya daga cikin jagorarin wannan shari’a a vangaran gwamnati Ernest Obunidike ya ce wanda muke karewa yana da takardun yin takarar gwamnan jihar Katsina kuma ya yi takara ya ci zave ya sake yi ya ci zave saboda haka ya cancanta.
Wannan shari’a dai na cigaba da xaukar hankali musamman yadda aka zargin cewa xan takarar jam’iyyar PDP Sanata Yakubu Lado Xanmarke ya sayar da takarar ta sa tun kafin zave zargin da ke neman ya zama shafa labari shuni.
SOURCE Leadershiphausa

Sai dai lauyan da ke jagorantar wannan shari’a a vangaran jam’iyyar Adawa ta PDP Gordy Uche ya bayyanawa manema labarai cewa bisa ga yadda suke ganin wannan shari’a na tafiya akwai alamu nasara so sai. “Muna da qyaqqyawar fatan cewa za a samu nasara kai tun daga ranar da muka shigar da wannan qara muke da qyaqqyawar fatan cewa akwai nasara a wannan shari’a da ake yi kuma za a samu canji na yi maku alqawarin cewa zaku ga canji ba da jimawa ba”. Inji Gordy Uche
Lauya ya qara da cewa akwai abubuwa mahimahimcin a wannan shari’a da ya kama jama’a su sami wanda da shi ne suke sa ran za su samu nasaraa wajan wannan shari’a ake fafatawa.
“Abu mai matuqar mahimmacin da nake so a sani shi ne, Bangaran da wannan qara ta ya shafa wanda yake da mahimmanci a garemu, wanda kuma muke yawan nanawa tun lokacin da muka shigar da wannan qarar shi ne, wanda muke qara wato gwamna Aminu Bello Masari baya da cikakkun takardun ilimi da ya kamata ya tsaya takarar gwamnan jihar Katsina” inji shi.
Sai dai kuma da muka tuntuvi vangaran gwamnati wanda sune aka yi qara domin jin martanin da za su maida dangane da wannan batu na rashin cikakun takardun shaidar Ilimi da suke zargin gwamna Masari. Xaya daga cikin jagorarin wannan shari’a a vangaran gwamnati Ernest Obunidike ya ce wanda muke karewa yana da takardun yin takarar gwamnan jihar Katsina kuma ya yi takara ya ci zave ya sake yi ya ci zave saboda haka ya cancanta.
Ya qara da cewa “Abu na biyu shi ne ba mu da buqatar yin musayar maganganu da lauyan wanda ya yi qara saboda maganar tana gaban kotu har yanzu, idan har gaskiya ne zargin da suke yi su kare shi a gaban kotu amma ba za mu yi masanyar kalamai da su ba tukuna”.
Wannan shari’a dai na cigaba da xaukar hankali musamman yadda aka zargin cewa xan takarar jam’iyyar PDP Sanata Yakubu Lado Xanmarke ya sayar da takarar ta sa tun kafin zave zargin da ke neman ya zama shafa labari shuni.
SOURCE Leadershiphausa
Saturday

Sunayen Tsaffin gwamnonin APC 3 da Buhari zai nada ministoci.
Akwai kwararan alamu da ke nuna tsohon gwamnan Legas, Akinwunmi Ambode, da takwarorinsa na Adamawa da Bauchi, Mohammed Bindow da Mohammed Abubakar suna cikin wadanda za a nada ministoci a sabuwar gwamnatin Buhari.
Saturday Punch ta ruwaito cewa shugabanin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun yanke shawarar cewa dukkan gwamnonin jam'iyyar da ba su zarce kan mulki ba za su samu kujerar minista a sabuwar tafiyar da za ayi. Ambode da Bindow da Abubakar ba su yi nasarar zarcewa kan karagar mulki a jihohin su ba. Ahmed Lawan, sakataren shirye-shirye na jam'iyyar APC ya tabbatar da wannan batun.
DUBA WANNAN: Ga irin ta nan: Kasar Amurka ta jefa Saudiyya cikin tsaka mai wuya
Lawan ya ce kawo yanzu shugabanin jam'iyyar ba su nemi jihohi su tura sunan ministoci ba amma ya ce akwai yiwuwar za a nada Bindow minista saboda umurnin da shugabanin jam'iyyar na kasa suka bayar.
Bindow ya sha kaye ne a hannun Ahmadu Fintiri na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) bayan an yi zaben kece raini. Lawan wanda ke neman kujerar sakataren jam'iyyar na kasa ya ce, "Wannan shine matsayar da shugabanin jam'iyyar suka cimma, babu wanda za a zaba bayan Bindow.
Ba su nemi mu aika suna ba. Wannan shine tsarin; duk wata jiha da gwamna bai ci zabe ba, za a nada gwamnan minista." Idan aka yi la'akari da wannan matakin, Ambode da ya rasa kujerarsa ga Mista Babajide Sanwo-Olu da Abubakar da ya rasa kujerarsa ga Bala Mohammed suna iya zama ministocin da za a zaba daga jihohin su. Majiya daga fadar shugaban kasa ta ce Buhari da na kusa da shi suna goyon bayan Ambode saboda haka ana kyautata zaton zai kasance cikin sabbin ministocin.
DUBA WANNAN KUMA.
- Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020.
- Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki
- Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min
- Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.
- Yanda Zaka Samu Rancen Kudi Har N100,000 A Layin Etisalat New(9mobile)

Bayani Akan Sabon Starin Startup Nigeria Program 2019 https://t.co/h1MwKnPSwG https://t.co/h1MwKnPSwG June 14, 2019 at 01:21AM— AREWASOUND (@Arewasound) June 14, 2019

Ko kuma Ku ziyarci Page namu mai tâken YADDA AKE....🔗🔗
SOURCE LEGIT.NGWednesday

Hotuna : Aisha Buhari ta Halarci Taro da Rigar Naira miliyan 1.6
Uwar gidan shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta saka Riga abaya mai tsadar kuɗi kinamin dalar Amurka 4,290, kwatankwacin Naira Miliyan 1,565,850 na kuɗin Nigeria.
DABO FM ta rawaito cewa, kamfanin dake dinkin rigunan yana da zama a kasar India.
Rigar mai suna MAPLE LEAF EMBROIDERED SILK-CREPE CAPE-BACK CAFTAN, ana siyar da ita ne a shagunan kasuwaci na internet,
kamar su Oscardelarenta da sauran manya manyan shagunan dillancin tufafi na sakawa masu tsada.
DUBA WANNAN KUMA.
- Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020.
- Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki
- Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min
- Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.
- Yanda Zaka Samu Rancen Kudi Har N100,000 A Layin Etisalat New(9mobile)
DABO FM ta rawaito cewa, kamfanin dake dinkin rigunan yana da zama a kasar India.
Rigar mai suna MAPLE LEAF EMBROIDERED SILK-CREPE CAPE-BACK CAFTAN, ana siyar da ita ne a shagunan kasuwaci na internet,
kamar su Oscardelarenta da sauran manya manyan shagunan dillancin tufafi na sakawa masu tsada.
Bayani Akan Sabon Starin Startup Nigeria Program 2019 https://t.co/h1MwKnPSwG https://t.co/h1MwKnPSwG June 14, 2019 at 01:21AM— AREWASOUND (@Arewasound) June 14, 2019
DUBA WANNAN KUMA.
- Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020.
- Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki
- Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min
- Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.
- Yanda Zaka Samu Rancen Kudi Har N100,000 A Layin Etisalat New(9mobile)
Ko kuma Ku ziyarci Page namu mai tâken YADDA AKE....🔗🔗

Bidiyo : Yadda Bikin Ranar Dimokaraɗiyya Ya Gudana Yau A Abuja ; FG
Shugaba Muhammadu Buhari, shugaban kasar Laberiya, George Weah, shugaban kasar Nijar, Mohammad Issoufou, shugaban kasar Ruwanda, Paul Kagame, sun isa farfajiyar Eagle Square. A ranar 6 ga watan Yuni, 2018, shugaba Muhammadu Buhari ya sanar da ranar ga Yuni matsayin sabon ranar murnan demokradiyya.
Shekara daya bayan wannan sanarwa, shugaba Buhari a ranar Litinin, 10 ga watan Yuni ya rattaba hannu kan dokar mayar da ranar 12 ga Yuni ranar hutu. A sabuwar dokar, game da cewar hadimin shugaba Buhari kan harkokin majalisar dokoki, Ita Enang, an soke ranar 29 ga Mayu matsayin ranar hutu da demokradiyya.
Inama za'a mika mulki ne kawai ranar. A ranar 12 ga watan Yuni, 2019, Moshood Kashimawo Abiola ya lashe zaben shugaban kasa inda mutan Najeriya daga kowani lungu da sako suka zabesa tare da mataimakinsa, Babagana Kingigbe.
Democracy Day 2019 Nigeria

VIDEO:— Government of Nigeria (@AsoRock) June 12, 2019
President @MBuhari arrives Eagles Square, for the celebration of the 2019 Democracy Day.#AsovillaToday pic.twitter.com/g17UOuqBrl
Inama za'a mika mulki ne kawai ranar. A ranar 12 ga watan Yuni, 2019, Moshood Kashimawo Abiola ya lashe zaben shugaban kasa inda mutan Najeriya daga kowani lungu da sako suka zabesa tare da mataimakinsa, Babagana Kingigbe.
Kwana Casa'in - Kashi Na Goma 10 | Cigaban shiri https://t.co/fa3rNV1P7S https://t.co/fa3rNV1P7S June 10, 2019 at 12:09PM— AREWASOUND (@Arewasound) June 10, 2019
Tuesday

Babu wanda ya sanyamu mu binciki Sarki Sanusi : Muhuyi magaji
Shugaban hukumar Muhuyi Magaji Rimingado hukumar tana aiki ne akan rubutacciyar kara da korafe-korafe da ta samu daga al’umma bisa zargin masarautar da almubazaranci.
Ya kara da cewa hukumar tana gudanar da aikinta ne da kanta bisa yanda sashi na 8,9 da 15 na dokar hukumar yaki da cin hanci da rashawa na 2008 ta tanadar.
- Kwana Casa'in - Kashi Na Goma 10 | Cigaban shiri. 🔗
Shugaban hukumar jin korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa na jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado a ranar Litinin ya bayyana cewa babu wanda ya tunzura hukumar da ta binciki harkokin kashe-kashen kudaden masarautar jihar.
Rimingado, wanda yayi magana da manema labarai a ofishinsa, yace hukumar bata hada lamarinta da kowa ba a wajen binciken da take gudanarwa kan masarautar bisa zargin kashe kudade ba bisa ka’ida ba.

A cewar shi, hukumar tana aiki ne akan rubutacciyar kara da korafe-korafe da ta samu daga al’umma bisa zargin kashe kudade ba a hanyar da ta dace ba a masarautar Kano a karkashin Sarki Muhammadu Sanusi II.
KU KARANTA KUMA: Jerin sunayen mutane 4 da za su yi sulhu a tsakanin Sarki Sanusi da Ganduje.
Yace “An soma gudanar da wannan binciken ne tare da umurnin gwamnatin jihar Kano, amman bisa sakamakon ganin yanda al’umman jihanr ke korafi.”

Subscribe to:
Posts (Atom)