Showing posts with label Arewa24.com.ng Care. Show all posts
Showing posts with label Arewa24.com.ng Care. Show all posts
Wednesday

Bayani Akan Sabon Tsarin Startup Nigeria Program 2019
Tallafin jari haɗin guiwa da ofishin vice president.
Startup Nigeria Program 2019
Wannan wani Sabon tsari ne na tallafawa ƴan Nigeria ta yadda zasu bude masana'antu domin tallafawa kawunansu da kuma al'umma wanda ofishin mataimakin shugaban kasa professor yemi osinbajo ya fitar.
Startup Nigeria Program 2019
Wannan wani Sabon tsari ne na tallafawa ƴan Nigeria ta yadda zasu bude masana'antu domin tallafawa kawunansu da kuma al'umma wanda ofishin mataimakin shugaban kasa professor yemi osinbajo ya fitar.
SHIN NA CANCANTA NAYI APPLY NA Startup Nigeria Program ?
Eh babu shakka wannan tsari na dukkan wani ɗa Nigeria ne , kuma Shi wannan program da akayiwa laƙabi da (2019 Startup Nigeria Program) Za'a gabatar dashi ne a sassan Nigerian wanda ya haɗa da North West, North Central da South East.
Jihohin da suke a North West Sun haɗa da : Jigawa, Katsina, Kaduna, Kano, Kebbi, Sokoto Zamfara.
Wanda suke a North Central sun haɗa da Niger, Kwara, FCT, Benue, Kogi, Plateau, Nasarawa
Na South East kuma sune Imo, Anambra, Enugu, Abia, Ebonyi
Menene zan samu daga StartupNigeria?
Wanna program anyi shine don ƴan Nigeria kawai, musamman matasa waɗanda suka fara kasuwanci, kaɗan daga ciki amfanin wannan program (Startup Nigeria) sun haɗa da.
Horo : An tsara Shirin Shirye-shiryen don taimakawa ƙananan kamfanoni da ƴan kasuwa don su tabbatar da maganganunsu.
Gudanarwa: Shirin zai ba ku damar saduwa da ƙwararru don inganta harkokin kasuwancin da kuma taimaka wa 'yan kasuwa don su yi nasara a harkokin su na kasuwanci.
A ƙarshen Shirin, Waɗanda suka halarci wannan training zasu karɓi jari don taimakawa wajen kawo ra'ayoyinsu da tallafawa a nan gaba. Za a ba da jarin kai tsaye ta asusun kuɗin ku. (Bank Account)
LOKACIN FARA YIN REGISTER
Wannan Program zai dinga tafiya ne a shirye kamar yadda aka tsara, Za'a fara yin register online daga ranar 27-may-2019 , za'a rufe rananr 17-june-2019.
Sannan za'a shirya training na musamman ga waɗanda suka samu nasarar shiga wannan program a ranar 8th da 26th - July- 2019.
How to Apply Startup Nigeria Program 2019
Application Process
Gabaɗaya process da akebi don yin register a wannan program ana yinshi ne online.
Note : Kar wani yace maka yana siyar da form ko wata takarda, kai tsaye shiga ake ciki shafinsu sai a cike abun da ake buƙata don yin register, wannan shine shafin su kai tsaye Startups Nigeria Program🔗, Bayan kashiga zaka Amsa tambayoyi don shiga sahun waɗanda suke sa ran samu nasara.
Kana buƙatar wani ƙarin bayani game da Startup Nigeria 2019? Zaka iya kasancewa dasu a shafukan su na social media don jin me yake gudana game da wannan program.
- Email: hello@startupnigeria.ng
- Twitter:&n6bsp;https://twitter.com/startsng
- Facebook: https://www.facebook.com/startsng
- Instagram:https://www.instagram.com/startsng/
Ko kuma ka ziyarcesu a babban shafinsu don karin bayani.⤵⤵
https://startupnigeria.ng/
DUBA WANNAN KUMA.
- Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki
- Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min
- Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.
- Yanda Zaka Samu Rancen Kudi Har N100,000 A Layin Etisalat New(9mobile)
- Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020.
Ko kuma Ku ziyarci Page namu mai tâken YADDA AKE....🔗🔗

TARIHIN HTML DA ABUBUWAN DA KE KUNSHE ACIKINSA
Asalin Tsarin Gaba Daya Bayanan Dasuke Cikin HTML Masu Sauki Ne,Wasunsu A baya "T3 School" Munyi Bayaninsu Amma Bari Mukara Yanda Za'afi Fahimtarsu Sosai.
HTML - Shine Jegon Tushen Fejin HTML.
- Shine Kwawalwar Kunshe Bayanan Dasuke Cikin Fejin HTML - Shine Taken Rubutun Dazai Kasance A Fejin HTML. - Wato Shine Taswirar Jikin HTML Wacce Zata Bayyanar Da Rubutu Wanda Aka Shigar A Fejin. Amma Kutuna Kafin A Shigar Da Dole Sai Amfara Da XML Declaration,Wanda Akoda Yaushe Muke Rubuta Fasalinsa Kamar Haka .Ita Dai Wannan Alama Ma'anarta Shine Wanne Irin Launin "Version" Na XHTML Mukai Amfani Dashi. Yanzu Dai "T3 School" Zamuyi Bayanin Kowanne Daga Ciki Daya Bayan Daya.Acikin Wannan Darasin Namu Zakuci Karo Da Wasu "Tags" Da Suke Wakiltar Juna Ma'ana Duka Aikinsu Daya Amma Wajen Rubuta Kowanne "Tag" Akwai Banbanci. Yanzu Dai "T3 School" Zamuyi Bayanin Kowanne Daga Ciki Daya Bayan Daya.Acikin Wannan Darasin Namu Zakuci Karo Da Wasu "Tags" Da Suke Wakiltar Juna Ma'ana Duka Aikinsu Daya Amma Wajen Rubuta Kowanne "Tag" Akwai Banbanci. The Element: Alamar Shine Abu Mafi Girma Dayake Rike Da Dukkan Bayanan Dasuke Cikin HTML.Farkonsa Yana Farawa Da Haka Sannan Karshensa Dole Yazamto An Rubuta Haka . Akwai Abubuwa Guda Biyu Wadanda Ake Kiransu Da 'Ya-'yan' Html Saboda Dukkansu Suna Karkashin Kulawar Wadannan Abubuwa Sune: The Element: Ma'anar Shine Qunshe Duk Wasu Bayanai Wadanda Aka Shigar Ciki.Itace Alama Ta Farko Da Za'asanya Bayan Ansaka "Tag" Na . Daga Alamar Gabansa Za'aci Karo Da element Ma'anar "Title" Shine Gurin Daza'a Rubutu Taken Rubutun Dayake Kunshe Tacikin Fejin HTML.Sannan Title Akan Iya Hadashi Acikin Wadannan Abubuwa Da Zan Zaiyano Kamar Haka: tag Ana Amfani Da Wannan Wajen Samarda "Base" Url Na Kowanne "Links" Dayake Cikin Fejin HTML.
HTML - Shine Jegon Tushen Fejin HTML.
- Shine Kwawalwar Kunshe Bayanan Dasuke Cikin Fejin HTML
Popular Pages
Popular Posts
-
Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music 2020 Sabuwar wakar isah ayagi mai suna "Kina nan A zuciya ta" Wakar Y...
-
MUSIC : Ali Jita - Rahama "Latest Song 2020" Wannan dai wakar rahama tana waka ta farko a wannan shekara 2020. A karshen...
-
Music Sabuwar wakar Umar M Shareef – Sannu Sarauniya Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Sannu Sarauniya” Wakar Sannu Sarau...
-
Music Mp3 : Aliyu Sharba -Lokaci Yayi Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Lokaci Yayi ” to kuzo ga aliyu sharba ko lokacin menene ya...
-
MUSIC : Isah Ayagi - Gimbiya Fatima - Madubi Na Album Wannan wata sabuwa wakar Isaha Ayagi ce mai suna " Gimbiya Fatima" w...
-
Mp3 Music : Hamisu Breaker Jarumar mata Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna "Jarumar mata" tana nan tafe kamar yadda mata...
-
Mp3 Music : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020" Wannan wani sabon bidiyo da wata sabuwa jaruma aisha najamu wanda...
-
MUSIC : Isah Ayagi - So Maso Wani "Madubi Na Album" Wannan waka mai suna " So Maso Wani" tana daya daga cikin wan...
-
Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna ...
-
Game da rahotannin da muke samu, babban ofishin hukumar kula da kaywun abinci da magunguna wato NAFDAC, shiyar jihar Legas ta kama da wuta....
Labels
- Communication (4)
- Education (34)
- HIKAYOYI (7)
- Job Apply (6)
- Tsaftar jiki (2)
- WORLD NEWS (25)
- addini (29)
- dandalin waya (13)
- fadakarwa (18)
- free browsing (8)
- ilimi hasken rayuwa (26)
- siyasa (393)
- technology (5)
- videos (48)
- wakoki (256)
All Right Reserve Arewa24ng

