Wednesday

Home MUSIC : Isah Ayagi - So Maso Wani "Madubi Na Album"

 MUSIC : Isah Ayagi - So Maso Wani "Madubi Na Album"


MUSIC : Isah Ayagi - So Maso Wani "Madubi Na Album"
Wannan waka mai suna " So Maso Wani" tana daya daga cikin wannan kudin Album da wannan fasihin mawaki zai fitar a wannan shekara.

Wannan wakar zan iya cemuku bugun lamba ne domin kusan irin tanadin da wannan mawaki yayiwa masoyansa ko masu sauraren wakokin hausa a wannan zangon shekara.

Ku kasance da shafin Hausaloaded blog domin samun sauran wakokin wannan kudin Album mai mai suna 'madubi na' an kammala aikinsa.




DOWNLOAD NOW

@Arewasound



No comments:
Write Comments