Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music 2020
Sabuwar wakar isah ayagi mai suna "Kina nan A zuciya ta" Wakar Yayita Ne Tsakaninshi Da Masoyoyarshi, Inda Kowa Ke Fadin Gwargwadan Soyayyar Dake Zukatansu.
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :
- Lalalala Masoyiya
- Kina nan a zuciya masoyiya
- Ashe gobe na da nisa in har babu ke
DOWNLOAD NOW
No comments:
Write Comments