Wani jirgin ruwan 'yan gudun hijira ya kife a gundumar Kuşadası da ke lardin Aydın na kasar Turkiyya a lokacin da suke hanyarsu ta zuwa Girka ba bisa ka'ida ba.
'Yan gudun hijira 11sun mutu, wasu 3 sun bata inda aka samu nasarar ceto 8.
Kamfanin dillancin labarai na Anadolu ya bayyana cewa, akwai mutane 20 a cikin jirgin ruwan na roba.




No comments:
Write Comments