Friday

Home › › Illolin jinkirta yin fitsari 5 a jikin mutum

Hakika rike ko jinkirta yin fitsari a dai dai lokacin da mutum yake jin sa abu ne mai matukar hadari ga lafiyar dan adam don kuwa ko ba komai fitsari najasa ne ko a musulunci wanda kuma fitar dashi daga jikin dan adam yake da matukar alfanu ga lafiya.
Masana harkokin lafiya na duniya sun yi
ittifakin cewa jinkirta yin fitsarin yana da illoli da dama da yakan jazawa dan adam.

Ga dai guda 5 domin masu karatu su dauki
izna su bari idan suna yi a baya.

1. Yana jaza kawo cutar koda da ake kira
‘Kidney stones' da turanci.

2. Rashin karfin kasar mara ko kugu tare da kuma bangaren jikin da ke hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor’ a turance.

3. Zafi a mara wanda shima mummunar cuta
ce mai zaman kanta.

4. Ciwon ciki.

Naij hausa
No comments:
Write Comments