Music Mp3 : Sabuwar Wakar Salim Smart - Bugun Numfashi
Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Bugun Numfashi ” to kuna ina masoya kuzo domin jin dadinku wannan wakar kawai akayita da kuma nishadi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Duk bugun numfashi
– Sonki ne ke da duwa zo kimin rarrashi
– Raina yabar yin kunci
– Ki tausaya kibani zuciya in ririta
– Nai alkawar kula zan bata bamai damunta
– Kece da mukamai gimbiya rike masarauta
1. Bugun Numfashi:-
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
No comments:
Write Comments