Sun ki amsa gayyatar da majalisa tayi masu.
A ranar Juma’a 4 ga watan Agusta,majalisar dattawa ba yan sanda umurnin kama shugabannin kamfanoni 30 da ake zargin su da hannu cikin zambar kudaden shiga.
Kamfanoni 63 aka zarga da hannu a cikin
zambar kudaden shiga na kimanin naira
triliyan 30 sannan kuma majalisar dattawa ta gayyace su amma 33 ne kadai suka amsa
gayyatar.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa a kan
kwastam, sufuri, Hope Uzodinma ya bayyana
kin halartar gayyatar da sauran shugabannin sukayi a matsayin rashin girmama majalisar dokoki sannan kuma y aba da uumrninkama su.
Ga sunayen kamfanonin da aka ba da
umurnin kama shugabanninsu:
1. Crown Flour Mills
2. Glo Mobile
3. British American Tobacco
4. CCECC 5. Dana Group
6. Olam Int. Ltd
7. Hong Xing Steel Co. Ltd
8. Visafone
9. African Wire
10. Star comments and Allied Ltd 11. Aarti Steel Nig. Ltd.
12. Abyem-Diva Int. Ltd
13. Gagasel Int.
14. Friesland Capina
15. Etco Nig.
16 Edic Chemicals and Allied Distributors.
17 De United Foods
18. Don Climax Group
19. Skill G NIG Ltd
20. Premium Seafood
21. La Rauf Nig.Ltd.
22. Standard Metallurgical Co. Ltd
23. Kam Industries.
24. IBG Investment Ltd.
25. Orazulike Trading Co. Ltd
26. Popular Foods Ltd
27. A-Kelnal Integrated & Logistics Services.
28. African Industries,
29. African Tiles and Cermaics
30. ZTE Nigeria
naij.com hausa.

No comments:
Write Comments