Sunday

Home video Karuwai da 'yan kwaya suna girmama ni — Hauwa Waraka.


Jarumar fina-finan Hausa Hauwa Waraka ta ce akwai lokutan da mata masu zaman kansu suke jinjina mata saboda abubuwan da take yi a fina-finai.

Ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al'umma illar rashin kirki, ku latsa alamar lasifika da ke sama don kallon cikakkiyar hirar.
No comments:
Write Comments