Friday

Home › › Tsaffin 'yan ƙwallo shida wadanda suka koma fagen harkar siyasa.
'Yan wasan ƙwallon ƙafa sune mutanen da
ake duba a cikin harkar wanda a yanzu da
dama daga cikinsu sun kai wani munzali ko
mataki na kololuwa a kasashen su tare da
kungiyoyin ƙwallon kafa da kowanensu ke
nuna kwarewarsa.

Sai dai akwai wasu shahararrun 'yan ƙwallon
da bayan sun ajiye sana'ar kuma sun koma
fagen siyasa a kasashen su, wanda NAIJ.com
ta kawo muku jerin kwara shida da suke
shahara a fagen na siyasa.

1. Adokiye Amiesimaka:
Adokiye Amiesimaka
Na kasar Najeriya kuma tsohon dan wasa na kungiyar kwallon kafa ta Dolphins Fc da Sharks Fc.

2. George Weah:
George Weah
Dan kasar Liberia, kuma
tsohon dan wasa na kungiyar kwallon kafa ta
AC Milan.

3. Gianni Rivera:
Gianni Rivera
Dan asalin kasar Italiya, kuma tsohon dan wasa na kungiyar kwallon kafa ta A.C Milan.

4. Hakan Sukur:
hakan Sukur
Na kasar Taki, kuma tsohon
dan wasa na kungiyar Galatasaray.

5. Oleh Blokhin:
Oleh Blokhin
Dan asalin kasar Ukraine,
kuma tsohon dan wasa na kungiyar Dynamo
Kyiv.

6. Romario:
romario
Na kasar Brazil, kuma tsohon dan
wasa na kungiyar PSV Eindhoven da kuma
Barcelona.
No comments:
Write Comments