Fir'auna ya yi sarauta a kasar Masar shekaru
4,700 da suka wuce kuma tun bayan
mutuwar sa har yanzu ba a binne gawar sa
ba, tana nan an adana ta domin tarihi.
Kwarangwal din Fira'auna
Wasu masana dake binciken albarkatun
karkashin kasa ne suka gano sahun kafar na
Fir'auna a cikin wani kogo dake yamma da
garin Beit Khalifa dake kasar Masar.
An tabbatar da sahun kafar na Fir'auna ne
saboda girman sahun, domin babu wani
mahaluki a yanzu da yake da irin wannan
girman kafa, kuma bincike ya nuna cewa
wurin ya taba zama fadar mulkin Fir'auna.
Tarihi ya nuna cewar Fir'auna mutum ne mai girman gaske, domin babu wani mutum a zamanin da muke ciki da ya kai kwatankwacin girmansa. Hakazalika bincike ya tabbatar da cewar har yanzu ba'a taba samun kwarangwal da ya kai girman na Fir'auna ba.
Shugaban masu binciken, Francesco M. Galassi, na jami'ar Zurich ta kasar Switzerland, ya bayyanaana cewar zasu kara zurfafa bincike domin tabbatar da cewar Fir'auna ya taba zama a dai-dai inda suka
samu sahun kafar shi.
SOURCE : HAUSA.NAIJA.COM

No comments:
Write Comments