Kotun koli ta kaddamar da cewa APC a Zamfara bata da yan takara a zaben 2019, don haka ba za ta iya ikirarin lashe zaben ba.
Majalisar alkalai biyar, karkashin jagorancin Ibrahim Muhammad, mukaddashin shigaban alkalan Najeriya, ya zartar da cewa a kaddamar da wadanda suka zo na biyu a zaben a matsayin wadanda suka lashe zaben idan har sun cike sharudan kundin tsarin mulki.
Hukuncin ya yi aiki me akan PDP wacce ta zo ya biyu a zaben.
KU KARANTA KUMA: Yadda rikicin jam'iyyar APC ya samo asali a jihar Zamfara.
Ga cikakken jerin sunayen yan takarar jam’iyyar PDP a Zamfara wadanda suka yi takara a zaben:
Gwamna
- Bello Matawalle
Mataimakin Gwamna
- Mahdi Gusau
Majalisar dattawa⤵⤵
Ya’u Sahabi, Zamfara north
Mohammed Hassan, Zamfara central
Lawani Hassan, Zamfara West
Majalisar wakilai na tarayya
Umar Dan-Galadima – Kaura-Namoda/Birnin Magaji federal constituency
Bello Hassan Shinkafi – Shinkafi/Zurmi federal constituency
Kabiru Amadu – Gusau/Tsafe federal constituency
Shehu Ahmed – Bungudu/Maru federal constituency
Kabiru Yahaya – Anka/Talata Mafara federal constituency
Ahmed Bakura – Bakura/Maradun federal constituency
Sulaiman Gum – Gummi/Bukkuyum federal constituency
Majalisar dokokin jiha ⤵⤵
Zaharadeen M. Sada – Kaura Namoda north constituency
Kaura Namoda – south constituency
Nura Daihiru – Birnin Magaji constituency
Salihu Zurmi – Zurmi east constituency
Nasiru Muazu Zurmi west constituency
Muhammad G. Ahmad – Shinkafi constituency
Musa Bawa Musa – Tsafe east constituency
Aliyu Namaigora – Tsafe west constituency
Ibrahim Naidda – Gusau east constituency
Shafiu Dama – Gusau west constituency
Kabiru Magaji – Bungudu east constituency
Nasiru Bello Lawal – Bungudu west constituency
Yusuf Alhassan Muh – Maru north constituency
Saidu Umar – Maru south constituency
Yusuf Muhammad – Anka constituency
Shamudeen Hassan – Talata-Mafara north constituency
Aminu Yusuf Jangebe – Talata-Mafara south constituency
Tukur Jekada – Bakura constituency
Faruk Musa Dosara – Maradun I constituency
Nasiru Atiku – Maradun II constituency
Abdulnasir Ibrahim – Gummi I constituency
Mansur Mohammed – Gummi II constituency
Ibrahim Mohammed Naidda – Bukkuyum north constituency
Sani Dahiru – Bukkuyum south constituency.
SOURCE LEGIT.NG

Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki https://t.co/hkjjMRck6d https://t.co/hkjjMRck6d May 25, 2019 at 02:13PM— AREWASOUND (@Arewasound) May 25, 2019
No comments:
Write Comments