Music Mp3: Sabuwar wakar Sadiq C One -Nazam Kamar Mara Lafiya
Sabuwar Wakar Sadiq C One mai suna ” Nazam Kamar Mara Lafiya ” wannan wakar mawakin yayita ne akan soyayya domin jin dadin masoya na yau da kulluma.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nazam kamar mara lafiya
– Gabban jiki kamar sun tsaya
– Bansan zaman cikin duniya
– Koda a wata nahiya
– Na saba ni dake
– Sa’i guda akace babu ke
– Gashi kinyimin alkawar gida na aure zamu zauna
OR
DOWNLOAD NOW
![[Music] Sadiq C One -Nazam Kamar Mara Lafiya [Music] Sadiq C One -Nazam Kamar Mara Lafiya](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiGaCZEUdjySYNjWat5SxQzCOLj1GUXzjRk9pHmOF5E9ZIoGNOnSpzzEjUtqbLY-JPOhq6ilNh0ffI2niZvWw8slYfr7xiKtT5PLsIwWCGiaWkQQbZCsWb5eY5OqOiCSeS5Gy-mHZPEPTJN/s320/%255BMusic%255D+Sadiq+C+One+-Nazam+Kamar+Mara+Lafiya.jpg)




No comments:
Write Comments