Thursday

Home Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

 Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020.

Wannan waka dalilin sunanta "maliya Gagarau" yayita ne ga Dr Mukhtar Jibril Wanda shidai wannan dr wani babban mutum ne mai babban mukami wanda inda kunka saurari wakar zakuji daga bakin mawakin.




DOWNLOAD NOW

@Arewasound





No comments:
Write Comments