Sabuwar Wakar Ahmad Shanawa Audio - Soyayya Don Allah
Sabuwar Wakar Ahmad Shanawa ( Baban Chakwai) Mai Suna Soyayya Don Allah, Wakar Ya yi ta Ne Ga Masoya Musamman Ma Na Zamanin Nan Da Basuyin Soyayya Don Allah.
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.
–Muyi Soyayya Don Allah Badon Biyan Bukata Ba,
–Muyi Soyayya Don Allah Ba Soyayyar Money Ba.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
No comments:
Write Comments