Jami’an yan sanda na rige-rigen
cire kayan sarki yayinda suka ga
barayi
Wani tashin hankali ta faru a yau, 28 ga
watan Fabrairu a garin Asaba, jihar Delta
yayinda wasu yan fashi da makami suka
kashe wani matashi wanda ya kawo kudi
banki.
Jami’an yan sanda na rige-rigen cire kayan sarki
yayinda suka ga barayi
Jaridar Sun ta bayyana rahoton cewa
matashin wanda ya kawo kudi bankin
ya mutu ne yayinda ake kokarin kai shi
asibiti. Wannan abu ya faru ne misalin
karfe 8:15 na safe inda suka harbe shi
da bindiga bayan yaki basu kudin da ke
hannunsa.
“ Barayin su 3 sun zauna kusa da shago
da dadewa, kafin wani mutumi yazo
banki rike da jakan kudi kawai sai suka
tafi wurinshi suka fara kokarin kwace
jakan daga hannunsa.
“Mun gansu suna jan jakan yana
hanasu, ni tunani na ma irin masu
harkin fim din Nollywood ne saboda
sunayi a Asaba. Amma kafin ka sani,
suka harbe shi. A lokacin ne kowa ya
arce harda jami’an yan sanda.
“Suma barayin basu dauka kudin ba
suka gudu. Yayinda suke kokarin
guduwa ma motansu ta ki tashi, amma
babu wanda yayi tanka su harda jami’an
yan sanda su fara cire kayansu ma
sukayi”
Kakakin jami’an yan sanda DSP Andrew
Aniamaka ne ya tabbatar da wannan
labara kuma yace ana gudanar da
bincike a kai.
hausapost28 on Facebook
cire kayan sarki yayinda suka ga
barayi
Wani tashin hankali ta faru a yau, 28 ga
watan Fabrairu a garin Asaba, jihar Delta
yayinda wasu yan fashi da makami suka
kashe wani matashi wanda ya kawo kudi
banki.
Jami’an yan sanda na rige-rigen cire kayan sarki
yayinda suka ga barayi
Jaridar Sun ta bayyana rahoton cewa
matashin wanda ya kawo kudi bankin
ya mutu ne yayinda ake kokarin kai shi
asibiti. Wannan abu ya faru ne misalin
karfe 8:15 na safe inda suka harbe shi
da bindiga bayan yaki basu kudin da ke
hannunsa.
Wani ganau ya fada cewar
:“ Barayin su 3 sun zauna kusa da shago
da dadewa, kafin wani mutumi yazo
banki rike da jakan kudi kawai sai suka
tafi wurinshi suka fara kokarin kwace
jakan daga hannunsa.
“Mun gansu suna jan jakan yana
hanasu, ni tunani na ma irin masu
harkin fim din Nollywood ne saboda
sunayi a Asaba. Amma kafin ka sani,
suka harbe shi. A lokacin ne kowa ya
arce harda jami’an yan sanda.
“Suma barayin basu dauka kudin ba
suka gudu. Yayinda suke kokarin
guduwa ma motansu ta ki tashi, amma
babu wanda yayi tanka su harda jami’an
yan sanda su fara cire kayansu ma
sukayi”
Kakakin jami’an yan sanda DSP Andrew
Aniamaka ne ya tabbatar da wannan
labara kuma yace ana gudanar da
bincike a kai.
hausapost28 on Facebook
No comments:
Write Comments