Wakar Garzali miko - lilon soyayya
To kamar yadda kunka saba samun sababbin wakokin garzali miko a wannan shafin hausaloaded da yake kawo muku a yau ma mun kara zo muku da sabuwa wakarsa mai suna lilon soyayya wanda wakar tayi dadi sosai wanda da jin sunan wakar zaku fahimci abinda nake so.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
No comments:
Write Comments