
Wannan abu na faruwa ne kimanin wata
daya da gano wasu makudan kudi a babban
filin jirgin saman jihar Kaduna.
majiyarmu ta jiyo cewar hukumar ta
bayyana wannan abu ne a daren Juma’a
misalin karfe 8 a shafin ta na ra’ayi da sada
zumunta cewa ta gano makudan kudi a
wata kwafai.
 







 
 
 
 
 
 
 
 
 


No comments:
Write Comments