Friday

Home AN YIWA WANI ASIBITI KWASKWARIMA DON YIWA WATA MATA MAI NAUYIN KILO 500 TIYATA A KASAR MASAR :HAUSAPOST28
Wani asibiti a Indiya ya gina ɗakin tiyata don yi wa wata mata wadda 'kibarta ta kai kilo 500 aiki. Sabon ginin da aka yi a asibitin Saifee da ke Mumbai zai kasance da dakin tiyata da kuma ɗakin kwantar da masu buƙatar matukar kulawa. Ana sa ran 'yar asalin Masar ɗin, Eman Ahmed Abd El Aty, mai shekara 36, za ta sauka garin cikin jirgin shata a karshen watan Janairu. 'Yan'uwanta sun ce rabonta da fita daga gida tsawon shekara 25 kenan. 'Yan'uwan nata ne suka ba da kiyasin nauyinta.
1 comment:
Write Comments