A Cewarta Itafa Duk Masu Ce Ce Kuce Suyi Tayi, Muddin Ita Kan Gaskiyarta Take Wannan Sana”a Film Ba Wai Iskanci Takeyiba.
Haka Kuma Ta Kara Da Cewa ita Tanayin Nollywood Ne Don Sha’awa Ba Don Wani Abu Da Jama’a Ke Cece Kuce Akai Ba. Domin Idan Mutun Yace Ya Biye Jama’a To Hatta Kansa Bazai Mora Ba,
Wannan Shine Dan Gajeren Zance Daga Jarumar ‘Rahama Sadau’ Ku Dannah Kan Download Below Domin Sauke Video Zuwa Kan Wayoyin Ku.
Thursday
WELCOME TO AREWASOUND
VISIT OUR NEW BLOG
- - Latest Hausa song
- - Newest Android games
- - Useful Android Apps
- - Hausa Novels
- - Health Tips
- - How to make money online 2019
AREWASOUND.COM>>> Is Your Best Solution.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Comments