Fresh Emir -Wata Zara (Aure) Prod By Kasheepu
Sabuwar Wakar Fresh Emir mai suna ” Wata Zara ” Wakar Aure ” to kuna ina amare gafa fresh emir yazo domin kuma yace ba za’a barku a baya ba sai kun cashe da wakarsa. bayan ya baku wakar matan bana.
Aku mai bakin magana ne yazo fa to ku nitsu
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
No comments:
Write Comments