Tuesday

Home › › Video: - Aisha Buhari Takai Ziyara Ta ’ aziya A Jahar Kano

Aisha Buhari Ta Kai Wannan Ziyara Ne Domin Yin Ta’aziya Na Rasuwar AVM Mukhtar Mohammed Wanda Ya Rasu A Ranar 8/10/2017 Bayan ‘Yar Gajeruwar Jinya Da Yayi Fama Da Ita A Gadon Asibiti Dake London,
Aisha Buhari Takarayin Ta’aziya Zuwaga Iyalinsa Da Ya Bari A Duniya, Dacewa Suyi Hakuri Wannan Hukuci Ne Daga Allah, duk Kan Mai Mai Mamaci Ne Idan Lokaci Yayi Dole Sai Anje Ko Kashirya Ko Baka Shirya Ba.

Download And Watch After:-

Download now
No comments:
Write Comments