Wannan sabuwar waka ce ta mawaki yahaya madawaki, wanda akafi sani da (Wazirin rara).
Wakace da take jawo hankalin "yan akab a hada kai a zauna lafiya bada gaba ba.
sannan mawakin ya ja hankalin mutane dangane da zagin shuwagabanni inda yake nuni da cewa wannan zagin ba abune da zai kaisu ga gaci ba, kadai dai su dinga yiwa shuwagabanni adduoin Alkhairi don su cimma cika Alkawuran da suka dauka.
Ga wakar nan kasa da fatan za'ayi sauraro lafiya.
Download mp3 here
No comments:
Write Comments