Tuesday

Home › › Musha Dariya: Sadik Sani Sadik – Yar Minister Comedy
selling annuity, small business administration sba, selling my structured settlement

Sabon hausa comedy na sadik sani sadi kenan mai suna ” Yar Minister ” quotes car wanda hausa pulse nigeria suke shiryawa domin baku nishadi quotes car .

Inda zakuga jarumin naku iya chat da wata a whatsapp tace masa ita yar gidan ministan kudi ce yayin da ta dunga raina masa hankali tana turo hotunan jaruma rahama sadau wai a matsayin itace.

Sai abokinsa yake cewa yayi a hankali dai kada a tafi dashi dan yanzu matan yanzu yan karya ne yace shi dai kawai yar gidan minista ce sai abokinnasa yace to shikenan ai dai zamuje amma nawa zaka ban idan an samo sai yace zai basa doller 100 yace to shikenan washe gari kunsan mai ya faru, quotes car .

Download video Now
No comments:
Write Comments