Tuesday

Home › › Sallar Gani: Hawan Daba mafi girma a Daura : Annuity Settlements Nunavut Culture
Sallar Gani ya kasance hawan daba da ake
gudanarwa a masarautar Daura.
Annuity Settlements
Nunavut Culture
A ko wani shekara lokacin bikin Maulidi, wato ranar 12 ga watan Rabiul Awwal a kalandar musulunci, yaya maza da mata na masarautar Daura, dukan dawo gida domin halartan wannan gagarumin biki.

Annuity Settlements, Nunavut Culture

Sallar Gani ya kasance abun tunkawo dake
jan hankulan mutane, inda mutane daga
sassa daban-daban na duniya kan halarta
domin nishadantuwa.
Annuity Settlements
Nunavut Culture
A lokacin bikin, akan yi hawan daba na
musamman domin kara kawata taron. Inda a
lokutan baya akan shafe kwanaki 10 zuwa 14 domin wannan gagagrumin biki, amma a
wannan zamani akan shafe kwanaki biyu
zuwa uku ne kawai.
Annuity Settlements
Nunavut Culture
Sallar Gani: Biki mafi girma a Daura
Har ila yau wannan biki yak an zamo
matattarar sada zumunta inda mutanen
masarautar kan hadu da tsoffin abokai
domin a sada zumunci.
Annuity Settlements
Nunavut Culture
Hakan ce ta kasance a ranar 3 ga watan
Disamban wannan shekarar. An gudanar da
hawan daba mai kayatarwa. Kimanin
hakimai 16 na masarautar ne suka yi hawa
bisa al’adar masarautar. Mazaje sun hau
dokuna, maharba na ta harbi, sannan
makidan gargajiya da masu rawa na ta
nishadantar da jama’a.

Annuity Settlements
Nunavut Culture
No comments:
Write Comments