Saturday

Home Babu Shakka Zaben 2019 Yana Dab da Zuwa : Karanta Abin Da Wani Dan majalisa ya rubuta a jikin pure water.
Alamu suna nuni da cewa babban zabe Da za'a gudar A wannan kasa A shekarar 2019 yana gab da zuwa, A yiyin da "yan siyasa Duke kokarin tallata kawunansu ga talakawan kasar kan si Amince dasu , Shi kuma wani Dan majalissa ya Dauki aniyar tallata kansa da mai gidansa da jakar ledar pure water.

Yakamata talakawan kasar nan su hankalta game da irin mutanen da zasu zaba don su wakilce su a mata daban daban.

Sannan A hada da Addu 'ar Allah madaukakin Sarki ya zaba mana zuwagabanni na gari a kowanne mataki.

WANNAN ITACE LEDAR PURE WATER, JIKINTA RUBUCE DA SUNAN YAN SIYASA

Ku biyo mu ta Shafin twitter @Arewa24ng
No comments:
Write Comments