Monday

Home A Jawabin Sa Na Murnar Ranar "yancin Kai Shugaba Buhari Yaja Hankalin INEC Akan Zabe Na Gaskiya.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sake
bayyana jajircewarsa wajen tabbatar da zabe na
gaskiya da amana a kasar.


Shugaban buhari ya bayyana hakan a wani jawabi da ya yi a safiyar ranar Litinin, 1 ga watan
Oktoba domin raya ranar cikar Najeriya shekaru
58 da samun yancin kai.

Ya sake jadadda goyon bayansa akan zabe na
gaskiya, cewa: “Na daukarwa kaina alkawari lokuta da dama domin tabbatar da cewa an gudaar da gaskiya na gaskiya da amana sannancewa hukumar zabe mai zaman
kanta zata ci gaba da kasancewa kamar yada sunanta yake MAI ZAMAN KANTA dauke da ma’aikata da kudi yadda ya kamata. Akwatin kuri’’u ne yadda muke zainmu a gwamnatin da ke mulki da sunanmu.”
No comments:
Write Comments