Sabuwar Waka daga Matasan Mawaka na Kano wace suka yiwa Gwamnan kano Abdullahi umar ganduje mai suna ” Gandujen Kanawa ” wannan wakar sunyitane zuwaga masoyan ganduje da gawuna.
GA SUNAN MAWAKAN:-
Hamisu Breaker
Isah Ayagi
Sani B Haruna
Ahmad Delta
Faruk M Inuwa
Na Wazirin Rarara
Musty Husaini Danko
Umar M Lawan
Umar M Sanyi
Da Sauransu.
OR
DOWNLOAD NOWOn Arewasoud.com
No comments:
Write Comments