Sunday

Home Kai-tsaye: Yadda zaben gwamnoni da 'yan majalisun jiha ke gudana a Sokoto, JIgawa da Kebbi
A karamar hukumar Rabba da ke jihar Sokoto, jam'iyyar PDP ta sha kasa a hannun jam'iyyar APC kamar yadda aka sanar da sakamakon karamar hukumar:
1. Karamar hukumar Rabba
Kujerar gwamna
APC 16,535
PDP 13,232
Rahotanni daga jihar Sokoto sun nuna cewar an saki sakamakon karamar Tambuwal, mahaifar gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal.
Ga sakamakon kamar haka:
2. Karamar hukumat Tambuwal
Adadin ma su kada kuri’a:123,749
Aadadin ma su kada kuri’a da aka tantance: 75,941
Kujerar gwamna
APC: 29,081
PDP: 42,830
Majalisar dokoki
APC: 15,328
PDP: 24,547
3. Karamar hukumar Kware
Sakamakon kujerar gwamna
APC 19,001
PDP 20,011
4. Karamar Sokoto ta Arewa
Sakamakon Kujerar gwamna
APC 12,341
PDP 15923
5. Karamar hukumar Binji
Sakamakon Kujerar gwamna
APC 10,699
PDP 12,327
6. Karamar hukumar Kware
Sakamakon zaben gwamna
Sakamakon kujerar gwamna
APC 19,001
PDP 20,011
7. Karamar hukmar Silame
APC 12341
PDP 15923
8. Karamar hukmar Bodinga
Sakamakon kujerar gwamna
APC 20,779
PDP 21,416
Zan rugumi kaddara idan na fadi zabe - Tambuwal
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ce zai rungumi kaddara ya amince da sakamakon zabe idan ya sha kaye. A yayin da ya ke jawabi bayan kada kuri'arsa, Tambuwal ya ce Allah ne ke bayar da shugbanci su kuma al'umma kawai nasu fada ne.
Kamar yadda aka sani, a yau Asabar 9 ga watan Maris ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ke gudanar da zabukkan gwamnoni da 'yan majalisun jihohi a jihohi 29 na Najeriya.
Jigawa result, kano result, kaduna result

Kamar yadda aka zaba, Legit.ng za ta kasance tare da ku domin kawo muku abubuwan da ke wakana a jihohi inda a wannan shafin za mu rika kawo muku yadda zaben ke tafiya a jihohin Sokoto, Jigawa da Kebbi.
Daga jihar Sokoto: Tsohon gwamna Aliyu Wamako ya kada kuri'arsa
Kai-tsaye: Yadda zaben gwamnoni da 'yan majalisun jiha ke gudana a Sokoto, JIgawa da Kebbi
Manyan 'yan takarar gwamna a jihohin sune:
Jihar Sokoto
1. Ahmad Aliyu - Jam'iyyar APC
2. Aminu Tambuwal - Jam'iyyar PDP
Rahotannin da muka samu daga jihar Sokoto ya nuna cewa wasu 'yan daba sun hana al'umma kada kuri'a a Magajin Gari da ke karamar hukumar Sokoto ta Arewa.
Jihar Jigawa
1. Muhammadu Badaru - Jam'iyyar APC
2. Aminu Ibrahim - Jam'iyyar PDP
3. Bashir Adamu - Jam'iyyar SDP
Rahoton da Legit.ng Hausa ta samu daga jihar Jigawa sun nuna cewar an saki sakamakon karamar Babura, mahaifar gwamnan jihar, Mohammed Abubakar Badaru.
Ga sakamakon kamar haka:
Karamar hukumar Babura
Kujerar gwamna
APC 43,601
PDP. 9,113
SDP. 1,184
Majalisar dokoki
APC 26,043
PDP 4,610
Karamar hukumar Kafin Hausa
Gwamna
APC: 38,989
PDP: 10,133
SDP: 7,725
JIhar Kebbi
1. Abubakar Bagudu - Jam'iyyar APC
2. Isa Galaudu - Jam'iyyar PDP
A halin yanzu dai an kammala zabe a mafi yawancin rufunnan zabe na jihohin Najeriya har ma an fara kirga kuri'un.
Jihar Kebbi
Karamar Hukumar Bunza, Mazabar Maidahini
Zaben Gwamna : APC = 1,846; PDP = 92
Zaben 'Yan Majalisar Jiha : APC = 1,822; PDP = 91
Karamar Hukumar Koko Besse, Mazabar Takware
Zaben Gwamna: APC = 1,232; PDP = 45
Zaben 'Yan Majalisar Jiha : APC = 1,230; PDP = 41
Karamar Hukumar Maiyama, Mazabar Kawara/S/Sara
Zaben Gwamna: APC = 4,048; PDP = 40
Zaben 'Yan Majalisar Jiha : APC = 4,049; PDP = 32
Zaben Gwamna
PU 012, Rumfar Iyan Gwandu, Mazabar Marafa
APC: 572
PDP: 7
Yan Majalisar Jiha
APC: 574
PDP: 15
PU 002, Rumfar zaben Nasarawa
Zaben Gwamna
APC: 526
PDP: 98
'Yan Majalisar Jiha
APC: 402
PDP: 203
PU 008, GRA Kindi Zauro, gundumar Nasarawa
Zaben Gwamna
APC: 354
PDP: 87
'Yan Majalisar JIha
APC: 303
PDP: 104
PU 006, Garkar Mai-Alelu
APC: 745
PDP: 23
Zaben Majalisar Jihar
APC: 734
PDP: 23
Latsa
Jihar Sokoto
PU 04/003A Karamar Hukumar Bodinga
Zaben Gwamna
APC : 137
PDP : 91
04/003 B
Zaben Gwamna
APC : 139
PDP : 111
Jihar Jigawa
PU UNIT 003, Chaichai Tsohuwa, Karamar hukumar Dutse.
Zaben Gwamna
APC 275
PDP 65
Zaben Majalisar Jiha
APC 277
PDP 65
Sakamakon zaben gwamna a jihar Sokoto:
Zaben Gwamna: PU 27, Sultan Tambari secondary school, Gwardabawa LGA
PDP: 116
APC: 126
Zaben Majalisar jihar: PU 006, Sultan Tambari Secondary School
APC: 72
PDP: 86
Jihar Sokoto
Kaita Yabo, 029, Karamar hukumar Sokoto ta Kudu, Sokoto
Zaben Gwamna
APC: 38
PDP: 50
Lalatattu: 1
Zaben 'Yan Majalisar Jiha
APC : 42
PDP: 45
PPA: 1
Lalatattu: 2
Jihar Sokoto
No comments:
Write Comments