Har ila yau ya dangana da irin hukuncin da kotu da za ta yanke a yau, INEC za ta samu matsaya bayan ta yi biyayya ga umurnin kotun da dakatar da tattara sakamako a jihar Bauchi.
A bangaren Rivers, an tattaro cewa INEC za ta saki hukuncin karshe kan ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamna, wanda ya tsayar a baya biyo bayan tsaiko da ta samu.
Babban sakataren labaran Shugaban INEC, Mista Rotimi Oyekanmi, yace hukumar za ta saki ka’idoji don ci gaba da tattara sakamakon zaben jihar Rivers da kuma kamala sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi.
KU KARANTA KUMA: Zaben Bauchi ; INEC ta shigar da Gwamnatin Jihar Bauchi Kotu a kan zaben Gwamna.
A halin da ake ciki, Legit.ng ta rahoto a baya cewa hukumar zabe na kasa mai zaman kan-ta, ta bayyana cewa tana kalabulantar hukuncin da kotu ta yanke jiya Talata 20 ga Watan Maris, na hana ta cigaba da tattara sakamakon zaben gwamna da aka yi a Bauchi.
INEC ta garzaya kotu ne bayan da wani babban kotun tarayya da ke zama a Abuja ya bada umarnin cewa a dakatar da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Bauchi da aka yi a Yankin Tafawa-Balewa makonni 2 da su ka wuce.
DUBA WANNAN : Yadda zaku goge bashinku na layin MTN NG Ko da yakai N5000.
Kwamishinan yada labarai da wayar da kai game da harkar zabe na INEC, Festus Okoye, ya bayyanawa manema labarai cewa sun daukaka kara inda su ke neman a kyale hukumar ta cigaba da kiddiga kuri’un zaben Bauchi.

No comments:
Write Comments