Mp3 Music Aliyu Sharba - Bazanyi Fushi Ba
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Bazanyi Fushi Ba ” to kuna ina masoya aliyu sharba kuzo ku kwashe wannan wakar zuwa cikin wayoyinku domin jin dadinku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bazanyi fushi ba
– Bazanyi fushi ba tunda na kamu da sonki
– Akowane yanayi zan magance damuwa
– Banzyi fushi ba tunda na kaum daso
– Cikin gidan sahiba ce na iso
– Turare mai kamshi sahiba feso
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
No comments:
Write Comments