Thursday

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Salim Smart - Bugun Numfashi

 Music Mp3 : Sabuwar Wakar Salim Smart - Bugun Numfashi

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Salim Smart - Bugun Numfashi

Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Bugun Numfashi ” to kuna ina masoya kuzo domin jin dadinku wannan wakar kawai akayita da kuma nishadi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Duk bugun numfashi

– Sonki ne ke da duwa zo kimin rarrashi

– Raina yabar yin kunci

– Ki tausaya kibani zuciya in ririta

– Nai alkawar kula zan bata bamai damunta

– Kece da mukamai gimbiya rike masarauta

1. Bugun Numfashi:-

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Sunday

Mp3 Music : Sabuwar Wakar Halifa Sk - Da Kaunata

Mp3 Music : Sabuwar Wakar Halifa Sk - Da Kaunata 

Sabuwar Wakar Halifa Sk mai suna ” Da Kaunata ” to kuna ina masoya halifa sk da kuma masoya kamfanin fassarar na na sk sound studio kuzo gashi ya fitar muku da sabuwar waka domin jin dadinku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Thursday

Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

 Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020.

Wannan waka dalilin sunanta "maliya Gagarau" yayita ne ga Dr Mukhtar Jibril Wanda shidai wannan dr wani babban mutum ne mai babban mukami wanda inda kunka saurari wakar zakuji daga bakin mawakin.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne

Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne

Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne

Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'.

Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano.

Shine ko yau shafin Hausaloaded ya kawo muku wanda gaskiya wakar tayi sosai.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so

 Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so

Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so
Mawaki Muhammad Melery Daga Shareef Studio, Shima Ya Saki Nashi Wakar Sabon Film Mai Zuwa. Mai Suna So Yakai so.

Zuwa Yanzun Zamu Iya Cewa Wannan Ce Waka Ta Biyu Da Tazo Mana Daga Wannan Film Din Mai suna So Ya kai So.

Wakar Tashi Tayi Dadi Ta Bada Ma.ana Sannan kuma ta karbu,

Sauke Wakar Domin Jin dadinku

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Wednesday

Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi Nazir Sarkin waka

Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi Nazir Sarkin waka

Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan 'Labarina'.

Wanda a ciki yake dauke da manya manyan jarumai:-

1. Nafisa Abdullahi

2. Hafsat Barauniya

3. Nuhu Abdullahi

4. Nazir M Ahmad sarkin waka

Da dai sauransu

CHECK MORE 🌏

@Arewasound

Tuesday

Mp3 Music : Sabuwar wakar rarara - Kurunkus Mun Gamsu 4-0 kenan

Mp3 Music : Sabuwar wakar rarara - Kurunkus Mun Gamsu

Sabuwar wakar rarara mai suna Kurunkus mun gamsu.

Wakar Hadin gwiwa tare da mawakan jamiyyar Apc mai mulki.

- Dauda Kahutu Rarara
- Ado gwanja
- Alfazazi
- Jadda Garko
- Alaminu Afandaj
More

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Sunday

Music Audio : Sabuwar Wakar Aliyu Sharba - Jaruma

Music Audio : Sabuwar Wakar Aliyu Sharba - Jaruma

Music Audio :  Sabuwar Wakar Aliyu Sharba - Jaruma
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Jaruma ” to ko wacece jarumar kuwa to kuna ina masoya kuzo kuji wacece jarumar ko kuma kuna da ita.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music Mp3 : Sabuwar wakar Nazir Sarkin waka - Alo Soyayya (Mati A Zazzau)

 Music Mp3 : Sabuwar wakar Nazir Sarkin waka - Alo Soyayya Mati A Zazzau

Music Mp3 : Sabuwar wakar Nazir Sarkin waka - Alo Soyayya (Mati A Zazzau)

Wannan wani irin kayattacen shiri ne da Kamfanin rahama sadau movies na dauki nauyi wanda fim din anyi shine a cikin Rayuwa karkara wato kauye.

Wanda ya hada chakwakiyyya sosai da kuma manya manyan jarumai na kannywood ,kai a wannan karo harda fitacciyar Mawakiyar kudu wato Dija na a cikin wannan shiri.

Ga kadan daga cikin jaruman da na fito a cikin sa:-

Dija a matsayin "Madina"

Adam a zango

Sadiq sani sadiq

Aminu shariff momo

Zaharadeen sani

Rahama sadau da dai sauransu.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Ibrahim M Isah - Karki Sani Nayo Kwalla

 Music Mp3 : Sabuwar Wakar Ibrahim M Isah - Karki Sani Nayo Kwalla

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Ibrahim M Isah - Karki Sani Nayo Kwalla
Sabuwar Wakar Ibrahim M Isah mai suna ” Karki Sani Nayo Kwalla” to kuna ji masoya kuzo kuji mai mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasa.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music Mp3 : Sabuwar Wakar D Jemba - Maryama

 Music Mp3 : Sabuwar Wakar D Jemba - Maryama

Music Mp3 : Sabuwar Wakar D Jemba - Maryama

Sabuwar Wakar D Jemba mai suna ” Maryama ” to kuna ina masu masoyiya maryama to wannan wakar takuce kawai kuji dadinku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Mp3 Music - Sabuwar wakar Rarara 2020 - Basa Fahimta : Download Audio

Mp3 Music - Sabuwar wakar Rarara 2020 - Basa Fahimta : Download Audio

Mp3 Music - Sabuwar wakar Rarara 2020 - Basa Fahimta : Download Audio
Sabuwar wakar Rarara wadda ya fara saki a wannan sabuwar shekara 2020 mai suna "Basa fahimata" , Wannan fitar sabuwar waka da alama yana da nasaba da shari'ar da za'a yanke a ranar litinin 20 jan 2020, Sai ku sauke sabuwar wakar don ji da kunnen ku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Friday

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kauna Ta Mutu

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kauna Ta Mutu

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kauna Ta Mutu

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Kauna Ta Mutu ” to kuna ina masoya kuzo domin kuji dadinku a wakar kauna . ta mutu dama kauna ta na mutuwa.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Mp3 MUSIC : Sabuwar wakar Aliyu Nata 2020 - Aure Martaba

 Mp3 MUSIC : Sabuwar wakar Aliyu Nata 2020 - Aure Martaba

Mp3 MUSIC : Sabuwar wakar Aliyu Nata 2020 - Aure Martaba

Wannnan wata sabuwar waka ce wanda aliyu nata yayi wanda ta dauki hankalin mutane sosai a shafukan sada zumunta.

Wanda zaka ga manya manyan jaruman kannywood na rera wannan waka suna shaukinta sosai.

Shine shafin Arewasound yayi kokarin kawo muku ita domin nishadantarda ku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music AUDIO : Sabuwar wakar Aminu Alan Waka 2020 - Dare Da Rana

Music AUDIO : Sabuwar wakar Aminu Alan Waka 2020 - Dare Da Rana

Music AUDIO : Sabuwar wakar Aminu Alan Waka 2020 - Dare Da Rana

Albishirinku Ma'abota sauraren wakokin fasihin mawaki Aminu Abubakar ladan ala mai suna ' Dare da rana' wannan waka dare da rana tana da matukar muhimmin sako da take isarwa al'umma mutane.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Mp3 MUSIC : Sabuwar Wakar Garzali Miko - Gidan Biki

 Mp3 MUSIC : Sabuwar Wakar Garzali Miko - Gidan Biki

Mp3 MUSIC : Sabuwar Wakar Garzali Miko - Gidan Biki

Wannan wata sabuwa waka ce ta Garzali Miko mai sabon salo mai suna " Gidan Biki" wanda kamar ita ce farkon wakarsa ta aure.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Mp3 music : Sabuwar Wakar Salim Smart 2020 - Zuciya Kibani

Mp3 music : Sabuwar Wakar Salim Smart 2020 - Zuciya Kibani

Mp3 music : Sabuwar Wakar Salim Smart 2020 - Zuciya Kibani Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Zuciya Kibani ” to kuna ina masoya zo kuji abinda mawaki salim smart yazo muku dashi a cikin wakokinsa kuma shima makadi ne.
Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Zuciya Kibani ” to kuna ina masoya zo kuji abinda mawaki salim smart yazo muku dashi a cikin wakokinsa kuma shima makadi ne.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Wednesday

Mp3 Music : Sabuwar wakar Hamisu Breaker - Daga Yarda

 Mp3 Music : Sabuwar wakar Hamisu Breaker - Daga Yarda

Mp3 Music : Sabuwar wakar Hamisu Breaker - Daga Yarda
Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin hamisu Breaker mai suna 'Daga Yarda'.

Hamisu Breaker mai 'jarumar mata' da 'kauna ta mace' shine a yau ma yazo da bidiyo tare da audion wakar duk Hausaloaded ta kawo muku domin nishadantarda ku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Monday

Music mp3 : Sabuwar Wakar Musbahu SB Tamanai - Samira Gimbiya

Music mp3 : Sabuwar Wakar Musbahu SB Tamanai - Samira Gimbiya

Music mp3 : Sabuwar Wakar Musbahu SB Tamanai - Samira Gimbiya

Sabuwar Wakar Mawaki Musbahu SB Tamanai mai suna ” Samira Gimbiya Amarya ” to kuna ina masoya wakokin soyayya da na aure ku biyomu domin jin dadinku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

MUSIC Mp3 : Ali Jita 2020 - Ayye Mama Maryam

MUSIC Mp3 : Ali Jita 2020 - Ayye Mama Maryam

Wannan wata sabuwa waka ce da ali jita ya rerawa wasu amare wanda ita dai wannan amarya sunanta maryam amma suna mata laƙabi da mamah.

Wanda shi kuma ali jita shine yayi amfani da wannan suna ya baiwa wannan waka suna "aiye mama" wanda a gaskiya tayi dadi sosai.

Wanda wakar aure ce amma kam ta canye.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

MP3 MUSIC : Garzali Miko - Gidan Gala

 MP3 MUSIC : Garzali Miko - Gidan Gala

MP3 MUSIC : Garzali Miko - Gidan Gala
Wannan dai waka ce wanda Garzali Miko ya rera mai taken "Gidan Gala" kai da jin sunan gala kasan cewa Inda ake nufi da gala.

A cikin wannan waka yayi bayyani muhimmanci gala da sirinta ga wadanda ke cikinta.

Amma dai bari mu bari kuji da kanku.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Halifa Sk 2020 - Laila

Sabuwar Wakar Halifa Sk 2020 - Laila

Sabuwar Wakar Halifa Sk 2020 - Laila
Sabuwar Wakar Halifa Sk mai suna ” Laila ” to kuna ina masoya wakokin hausa ko masu masoyiya laila kuzo fa ga taku daga bakin mawaki kuma shahararre wajan fasarar india hausa nasa da kunji muryar zaku gane.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Saturday

Wanene Qassem Suleimani - Dr, Sani Umar Rijiyar Lemu

Wanene Qassem Suleimani - Dr, Sani Umar Rijiyar Lemu : Download mp3

Wanene Qassem Suleimani - Dr, Sani Umar Rijiyar Lemu : Download mp3

DARASI

MAUDU'I Siyasar Kasashen Larabawa, z@luncin Kasar Iran da Amurka da ta@ddancin Janar Qassem Suleimani

GABATARWA  Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu

Malamin yayi cikakken bayani da fashin baki akan siyasar duniya musamman gabas ta tsakiya, da tasirin Kasar Iran, da irin zalunci da ta@ddanci da barnan da shugaban sojojin Iran Janar Qassem Suleimani yayi a doron kasa kafin hallakarsa

Malamin yayi cikakken bayani akan alakar sirri dake tsakanin Amurka da Iran da irin yadda suke taimakon juna

-Ina wanda ke son sanin dalilin da yasa Amurka ta kashe Qassim S#leimani, da kuma shin za'a iya yin yaki tsakanin kasar Amurka da Iran?

-In wanda ke son sanin irin ta@ddancin da Kasar Iran take yi a Kasashen Musulmai da yadda kasashen turawa suke yiwa yaransu da suka raina?

-Ina wanda ke son sanin waye shugaban sojojin juyin juya hali na Kasar Iran Janar Qassim Suleimani da irin mugun ta@ddancin da yayi a doron duniya kafin ya hallaka?

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Music Mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

Music Mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

Music Mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jirgin Masoya ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker kuzo kada jirgin ya tashi babu ku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni na gane duniya sai da masoyi ake zama kalau

– Sannan naji duniya gan mai kaunarka zakace salam

– Abin duniya kudusun fana’un kamar ki dan halam

DOWNLOAD NOW

@Arewasound

Thursday

MUSIC : Sabbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu 2 :2020

MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu 2 : 2020  

MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu 2 :2020
Wadannan suna daga cikin sababbin wakokin abdul d one Wanda a kullum shafin Hausaloaded yana kokari wajen kawo musu wakokin wannan matashin mawaki.

Wadanan wakokin guda biyu "neman afuwa" da 'Ya'yan baba' suma sun taka rawar gani a cikin sababbin wakokinsa.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound