Rahotanni sun kawo cewa, a yanzu haka ana nan ana siyar da buhun shinkafa buhun 50kg kan farashi kalilan a jihar Lagas.
A cewar Liberty Badmus, "ana nan ana siyar da shinkafa buhun 50kg kan naira dubu takwas (N8,000) a Ebute Metta, Oyingbo kusa da First Bank".
Mai amfani da shafin na Facebook nå bayyana cewa hakan na faruwa ne sakamakon ziyarar da mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai jihar.
HOTUNA
No comments:
Write Comments