kimanin yara 'yan 'kanana hudu 4 ne da malama daya 1 suka rasa ransu a Brazil, bayan da wani maigadi ya cinna wuta a wata makarantar kananan yara.
image credit) bbchausa.
Mutumin sai da ya watsa wa yaran da ke makarantar man fetur, sannan shi ma ya zuba wa kansa kafin ya kunna wutar.
Bayan yaran da malamar shi ma maigadin ya mutu sakamakon kunar da ya samu.
Har yanzu ba a kai ga gano dalilin mutumin na aikata wannan ta'asa ba, amma kuma wasu kafafen watsa labaran kasar sun ce, an kori maigadin ne daga aiki bayan ya dawo daga hutunsa na shekara saboda yana fama da wata rashin lafiya.
Wasu hotunan bidiyo da aka dauka sun nuna yanayin wurin da lamarin ya faru, inda iyayen yaran da ke makarantar ke ta kururuwa bayan da suka samu labarin afkuwar lamarin.
read more @below link.
source bbchausa.
http://www.bbc.com/hausa/labarai-41521051

No comments:
Write Comments