Yansanda sun kama jami’an sojin sama (NAF)
guda hudu da wasu mutane guda bakwai tare
da mai’akacin hukumar Water board da
laifin sace bututun ruwa wanda farashin sa
ya kai kimanin naira miliyan N25m.
Sojijin ma su suna Akingbola Wole, Ugbong
Abel, Alafilu Grorge, da kumish suna cikin
rundunar dake sansanin 055 NAF, a Victoria
Island Legas.
Ma’aikacin hukumar Water Board, Olayiwole
Oyedele ya ba su kwangilar bashi tsaro a
ranar Asabar.
Yansanda sun kama sojoji 4 da laifin fasa sace ruwa
An kama ma mai sayen bututun ruwan mai
suna Okechukwu Anozie.
Sauran mutanen da aka kama akwai Wale
Lawal, Babatunde Samson, Ismaila Adejare,
Iliasu Ibrahim da Ikechukwu Ezemba.
NAIJ.com ta samu rahoton cewa Oyedele ya
sayar wa Anozie bututun ruwan a farashin
N650,000, har ma ya ansa N200,000 daga
hanun Anozie kafin aka kama su.
Oyedele ya ce, yayi yarjejeniya da sojojin zai
biya su N35,000, kuma ya fara biyan su
N20,000.
Sojojin sun ce ba su san kayan na sata bane.
Dan uwan Oyedele ya hadu su da shi, yace
musu ya neman wanda za su bashi a tsaro a
lokacin da zai kwashe kayan bututun ruwan a
ranar Asabar.
Da suka isa wajen sai suka ga kayan mallakar
gwamnatin ne, sai suka tamabaye shi ko yana
da takarda da ya nuna an bashi iznin kwashe
kayan.
Daganan sai ya fito ma su da I.D card shi, ya
nuna musu cewa shi ma’aikacin wurin ne.
Kwamishinan yansandar jihar Legas Imohimi
Edgal ya ce an kama masu laifin ne da
misalin karfe 11.42am na safiyar Asabar,
bayan sun samu rahoto.
Ya ce, “Mun samu rahoton cewa wasu yan
fashi da tare da sojoji NAF suna kan suna kan
sace kayan ruwa, mallakar gwamnatin jihar
Legas dake kusa da tashar Bas a Orile.
Kwamishinan ya ce zai mika sojojin NAF
zuwa ga hanun kwamdan su dake jihar dan
bincike sai kuma sauran masu laifin za a kai
su kotu.
From Hausa.Naij.com

No comments:
Write Comments