Wata yar Najeriya wace ta kasance daya
daga cikin yan matan da aka dawo da su daga kasar Libya, ta bayyana yadda larabawa 18 suka sadu da ita a cikin dare daya.
Daruruwan yan Najeriya da aka yi fataucin
su a kasar Libya wanda mafi akasarin su
haifaffun jihar Edo ne, sun fara dawowa.
Yarinya mai shekaru 18 daga jihar Edo
wanda bata son a bayyana sunanta, ta
fadawa yan jarida irin wahalar da ta sha a kasar Libya.
Yarinyar ta fadawa majiyan jaridar
Telegraph cewa kawarta ta roke ta, suka yi wannan tafiya.
Sun bar Najeriya ne a watan Mayu na
shekara 2017 tare da wata mata dake daukar nauyin mutane zuwa kasar waje.
daya – Yar jihar Edo mai shekaru 18
Yarinyar ta ce Matar ta fada musu cewa cewa za ta samar su aiki kasar Jamus, sai kuma rayuwar su ta kasance a kasar Libya.
“Bana son na rika tuna irin kuncin rayuwan
da na fuskanta a kasar Libya, Ina matukar
farinciki da Allah ya sa na dawo Najeriya.
“Ina koyan kasuwanci ne a Najeriya kafin
kawata ta rinjaye ni nayi wannan tafiya, ko iyaye na ba su san nayi tafiya ba.
Muna isa kasar Libya matar da ta dauki
nauyin tafiyar mu, ta mika mu zuwa ga
hannun wasu mugayen Larabawa ta ce mana
mun kusan shiga kasar Italiya.
Mafi munin abun da ya faru dani shine ranar da Larabawa 18 suka sadu dani a cikin dare daya, wannan abun ne da bazan taba iya manatawa dashi a rayuwata ba.
“Ban taba ganin mungayen mutane a duniya
kamar Larabawa, bayan sun gama amfani
dani sai suka bani naira N15,000, bayan haka wanda suka dauki nauyi na suka anshi naira 10,000 suka barni da N5,000.
“Kawata da muka yi wannan tafiya tare ta
mutu, na gode wa Allah da ya ceci rayuwa na.
Ban taba tunanin zan kara ganin watan
Disamba ba.
“Har yanzu akwai darurruwan mutane a
kasar Libya dake bukatar ceto," Inji yarinyar.

No comments:
Write Comments