Wednesday

Home Alummar Garin Dafchi ke Dagawa "yan bokoharam hannu yayin da suka dawo musu da yaransu
Wadannan mutanen garin Dapchi ne ke dagawa yan Boko Haram hannu, bayan sun dawo da yan matan da sukayi awon gaba dasu kwanaki 30 da suka gabata.
Shin me ka fahimta game da wannan hoto ?.

Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu ameen.
Hoto :Rabiu Biyora
No comments:
Write Comments