- An kama tsohon kwamishinan Kwankwaso da
Kaftin din soji mai ritaya bisa zargin yunkurin
tayar da husuma a Kano
- Jami'an hukumar DSS a jihar Kano sun cafke
wani tsohon kaftin a hukumar soji bisa zarginsa
da yunkurin tayar da rikici a jihar.
- Kokarin jin ta bakin jami'an hukumar DSS a
jihar Kano ya ci tura
Kaftin din mai ritaya da ba a ambaci
sunansa ba ya amsa cewar tsohon
kwamishinan albarkatun ruwa a jihar Kano,
Dakta Adamu Yunusa Dangwani, ya bashi
kwangilar dagulawa gwamnatin jihar lissafi
tare da bayyana cewar ya biya shi miliyan
N1.5m somin tabi.
An kama tsohon kwamishinan Kwankwaso da Kaftin
din soji mai ritaya bisa zargin yunkurin tayar da
husuma a Kano
PRNigeria ta rawaito cewar yanzu haka an
tafi da tsohon kaftin din Abuja domin zurfafa
bincike, yayin da aka kama tsohon
kwamishina Dangwani a filin tashin jirage
yana kokarin yin bulaguro zuwa kasar waje.
Gwamnatin jihar Kano ta taba kama tsohon
kwamishina a shekarar 2016 bayan ya yi
yunkurin yin wani taron gangamin siyasa na
nuna adawa ga gwamnan jihar, Abdullahi
Umar Ganduje amma an sake shi.
Kokarin jin ta bakin jami'an hukumar DSS a
jihar Kano ya ci tura.
Thursday
Home ›
labarai
ta'addanci
›
An gãno wane Yunusa Dangwani bayan da jami'an hukumar Dss suka cafke shi.
WELCOME TO AREWASOUND
VISIT OUR NEW BLOG
- - Latest Hausa song
- - Newest Android games
- - Useful Android Apps
- - Hausa Novels
- - Health Tips
- - How to make money online 2019
AREWASOUND.COM>>> Is Your Best Solution.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Comments