- Daga cikin wadanda suka halarci taron
bikin akwai Sanatan Najeriya, Ben Bruce,
jarumin wasan kwaikwayon Turanci a
Najeriya, Ramsey Noah, da mai wasan
barkwanci, AY
Tony, daya daga cikin 'ya'yan tsohon
mataimakin shugaban kasa, Atiku
Abubakar, ya angwance.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da matar sa, Jennifer, sun shiryawa dan su bikin aure mai kayatarwa a jiya.
Ango Toby da amaryar sa Jennifer Shagalin bikin dan Atiku da aka yi a kasar Dubai Shagalin bikin dan Atiku da aka yi a kasar Dubai Daurin auren dan Atiku da aka yi a kasar Dubai Dan Atiku, Tony, ya auri sahibar sa, Whitney, a jiya Asabar kuma an yi shagalin biki a Otal din Madinat Jumeriah dake kasar Dubai. Biki da aka yada hotuna da bidiyo a dandalin sada zumunta, ya matukar kayatar.
Daga cikin wadanda suka halarci taron bikin akwai Sanatan Najeriya, Ben Bruce, jarumin wasan kwaikwayon Turanci a Najeriya, Ramsey Noah, da mai wasan barkwanci, AY.
Shagalin bikin dan Atiku da aka yi a kasar Dubai
Shagalin bikin dan Atiku da aka yi a kasar Dubai Atiku a wurin bikin Shagalin bikin dan Atiku da aka yi a kasar Dubai

No comments:
Write Comments