Friday

Home Da duminsa: Onnoghen ya bayyana dalilin da yasa ya yi murabus
The Nation ta ruwaito cewa lauyan ta tabbatar da cewa Onnoghen ya yi murabus a ranar Alhamis 4 ga watan Afrilu.
Alkalin Alkalai yayi murabus

Awomolo ya ce ya yi magana da Alkalin alkalan na Najeriya da aka dakatar kuma ya fada masa cewa ya yi murabus din ne saboda kare martabar bangaren shari'a.

DUBA KUMA
Top3


DUBA WANNAN: Jerin sunayen sojojin Najeriya da ISWA ta hallaka.

Ya ce: "Yanzu na yi magana da shi. Ya tabbatar min da cewa ya yi murabus a jiya.
"Ya ce ya yi murabus ne saboda kare martabar bangaren shari'a."

KARANTA KUMA :  Yadda ‘Tramol da Kodin suka halaka daliban jami’a su uku 
No comments:
Write Comments