Mun samu cewa a Yammacin yau Alhamis, 16 ga watan Mayun 2019.
shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Madina na kasar Saudiya domin gudanar da ibadar Umarah a cikin wannan babban wata na Azumin Ramalana.
DUBA WANNAN : Kwana Casa'in - Kashi Na Shida 6 - AREWA24.
Ziyarar shugaban kasa Buhari ta yi daidai da amsa goron gayyata na masarautar Saudiya karkashin jagorancin Sarki Salman Bin Abdulaziz kamar yadda fadar shugaban kasa ta bayyana.

From https://t.co/e8KqLqqARH Sabbin sarakunan da ka nada haramtattu ne, kotu ta rushe sabbin… https://t.co/4u6XdRCi9d— AREWASOUND (@Arewasound) May 15, 2019
No comments:
Write Comments