YADAZAKA SA WAYA TAKUNNA KANTA DA
KANTA
WANNAN BAYA NI ZANYI SHINE SABO
DA IDAN KANADA WAYA KUMA KANASO
AKIRAKA KAFADI LOKACIN DA ZA AKIRAKA
TOKAIKUMA BAKADA CHAJI IDAN KABARTA
KUNNE CHAJIN ZAI KARE KAFIN LOKACIN
KUMA IDAN KA KASHETA KANADA MANTUWA
TO KWANTAR DA HANKALINKA YAU GAMAFITA
DAFARKO KADANNA MENU NA WAYARKA
BAYAN KASHIGA SAIKA SHIGA SETTING BAYAN
KASHIGA ZAKAGA ANRUBUTA Phone Setting SAI
KASHIG KUMA IDANKASHIGA ZAKAGA Power
On/off SAIKA SHIGA ZAKAGA RUBUTU BIYU
KAMAR HAKA Power Off Power On TO SAIKA
SHIGA POWER ON SAIKA SAITA LOKACIN DA
KAKE SO TAKASHEKANTA DAGA NAN
SHIKENAN LOKACIN NAYI ZATA KUNNA KANTA
Idan Baka Ganeba Kayi Comment
Sunday
WELCOME TO AREWASOUND
VISIT OUR NEW BLOG
- - Latest Hausa song
- - Newest Android games
- - Useful Android Apps
- - Hausa Novels
- - Health Tips
- - How to make money online 2019
AREWASOUND.COM>>> Is Your Best Solution.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Comments