Wani akawun majalisar tarayya mai aiki da kwamitin harkokin noma Mohammed Shuaibu ya mutu
Marigayin ya yanke jiki ya fadi ne a farfajiyar majalisar tarayyar
Wani akawun majalisar wakillai mai suna Mohammed Shuaibu ya yanke jiki ya fadi a farfajiyar majalisar tarayyar dake Abuja a jiya Litinin 13 ga watan Maris.
Marigayin an dai ruwaito cewa shi dan karamar hukumar Zaria ne dake a jihar Kaduna.
Ance jim kadan bayan ya fadin ne sai aka garzaya dashi asibiti inda daga bisani aka tabbatar da mutuwar tasa.
KARANTA WANNAN :-
MUSIC VIDEO:- Martani zuwa ga masu yiwa Buhari fatan mutuwa fullsong : DOWNLOAD NOW
No comments:
Write Comments