Wannan Waka dai Tana Nuni Ne Ga Duk Wani Mutun Da Yake Sanar Achaba Da Yarinka sauya Kaya A Lokacin Sallah.
Domin Mafi yawancin Mata Basuda Cikakken Tsarki A Jikin Su, Hakanne Yake haifara Da Bayan Rigar Duk Wani dan Achaba Zata Iya Daukar Wanna Najasa.
Wannan Shine Dallilin Da Yasa “Ado Gwanja” Yayi Wannan Waka Don haka Sai A kula.
No comments:
Write Comments