Thursday

Home Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo

Jarumar dai zata amerce ne a ranar Asabar din wannan mako wanda yayi daidai da 14 ga watan Afrilu. Zaa daura auren ne a Kaduna tare da augonta Ahmad a masallacin Juma’a na Al-Mannar da misalign karfe 1:00 na rana. Bayan ɗaurin auren kuma za a yi dina a wani otal mai suna Silver Sand da ke Titin Katuru, Unguwar Sarkin Musulmi.
No comments:
Write Comments