Inda Malamin yake cewa "wannan gwamnati bã ta kwarai bace, kowa yayi kokari ya mallaki kuri'a domin kifar da Azzalumar gwamnati"
Ya kara da cewa
"Bai kamata a kama bayin Allah A kulle ba , mai yasa ba'a kama Jonathan da matarsa ba.
Sannan malamin yayi kira ba jama'ar musulmi maza da mata da a cigaba da Addu'a ba dare ba rana.
KU DANNA HOTON KASA DON KALLON WANNAN VIDEO KAI TSAYE.
KO KUMA KUYI DOWNLOAD A WAYOYIN KU.
DOWNLOAD VIDEO NOW
KU AIKA Arewa24ng ZUWA 40404
DON SAMU LABARAN MU CIKIN SAUKI TA HARYAR SAKON SMS KYAUTA NE.
No comments:
Write Comments