Shugaba Buhari ya samu
damar ganawa da babban sakataren majalisar dinkin duniya (MDD), Antonio
Guterres, da ragowar shugabannin kasashe da dama domin tattauna yadda za
a hada karfi da karfe domin samun zaman lafiya a kowanne bangare na
duniya.
A daren jiya, Asabar, ne jaridar Legit.ng ta kawo ma ku labarin cewar
shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa kasar Faransa domin halartar taron
kasa da kasa a kan zaman lafiya da za a yi, a karo na farko, tsakanin
ranakun 11 da 13 ga watan Disamba, 2018. Read more: https://hausa.legit.ng/1203276-buhari-ya-ci-abinci-tare-da-shugabannnin-duniya-a-kasar-faransa-hotuna.html

Shugaba Buhari ya samu damar ganawa da
babban sakataren majalisar dinkin duniya
(MDD), Antonio Guterres, da ragowar
shugabannin kasashe da dama domin tattauna
yadda za a hada karfi da karfe domin samun
zaman lafiya a kowanne bangare na duniya.
A daren jiya, Asabar, ne jaridar Legit.ng ta rawaito labarin cewar shugaban kasa
Muhammadu Buhari ya isa kasar Faransa domin
halartar taron kasa da kasa a kan zaman lafiya
da za a yi, a karo na farko, tsakanin ranakun 11
da 13 ga watan Disamba, 2018.
Shugaba Buhari ya samu
damar ganawa da babban sakataren majalisar dinkin duniya (MDD), Antonio
Guterres, da ragowar shugabannin kasashe da dama domin tattauna yadda za
a hada karfi da karfe domin samun zaman lafiya a kowanne bangare na
duniya.
A daren jiya, Asabar, ne jaridar Legit.ng ta kawo ma ku labarin cewar
shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa kasar Faransa domin halartar taron
kasa da kasa a kan zaman lafiya da za a yi, a karo na farko, tsakanin
ranakun 11 da 13 ga watan Disamba, 2018. Read more: https://hausa.legit.ng/1203276-buhari-ya-ci-abinci-tare-da-shugabannnin-duniya-a-kasar-faransa-hotuna.html
Kafin ya dawo Abuja, shugaba Buhari zai gana
tare da tattaunawa da 'yan Najeriya mazauna
kasar ta Faransa.
Daga cikin 'yan rakiyar shugaba Buhari akwai;
gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina,
gwamna Willie Obiano na jihar Anambra, da
gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti. Ragowar
'yan rakiyar su ne; ministan harkokin waje,
Geoffrey Onyeama; ministan shari'a, Abubakar
Malami; mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkar tsaro, Babagana Monguno; da babban darektan hukumar leken asiri ta kasa, Ahmed Abubakar.
No comments:
Write Comments