Majalisar dattawa a
ranar Talata, 12 ga watan Maris ta dage zaman majalisar domin karrama
wani mamba na majalisar wakilai, Hon. Temitope Olatoye, wanda ya rasa
ransa a lokacin zaben gwamna da na majalisar dokokin jiha da ya gudana a
Ibadan, babbar birnin jihar Oyo.
Majalisar ta dawo zama ne da misalin karfe 10.50 na safe inda Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ya bude taro da addu’a kafin ya karanto zaman majalisar na karshe na ranar 26 ga watan Fabrairu .
An gabatar da bayanan zaman karshen lokacin da Shugaban masu rinjaye a majalisar, Sanata AhmadLawan ya zo karkashin oda ta 43 ya sanar da mutuwar dan majalisar sannan ya nemi a karrama shi ta hanyar yin shiru na minti daya. Ya kuma nemi a dage zaman majalisar kamar yadda yake a al’adar majalisar dokokin kasar domin karra,a marigayi dan majalisar.
KU KARANTA KUMA: An fasa fitar da sakamakon zaben Gwamna a Kano saboda lamarin tsaro.
Sai aka amsa bukatar Lawan sannan aka dage zaman zuwa ranar Laraba domin fara muhawara akan kasaafin kudin 2019.
Source: Twitter

No comments:
Write Comments