Friday

Music : Sabbin wakokin Nazifi Asnanic Guda biyu - 2020
Music : Sabbin wakokin Nazifi Asnanic Guda biyu - 2020
MUSIC: Nazifi Asnanic 2020
Nazifi Asnanic 2020 Jamila Ce
MUSIC: Nazifi Asnanic 2020 Jamila Ce X Ma Cherie, Wadannan Wasu Ne Daga Cikin Wakokin Nazifi Asnanic Na Wannan Shekaran,. Duk Da Basu Da Yawa, Amma Na Tabbata Zaku Sosu.Wakokin Da muka Zabo Muku Guda Biyu Ne "Jamila Ce" Da Kuma "Ma Cherie" Sauke Wakokin Domin Jin DadinKu.
.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
Tuesday

Music Sabuwar wakar Umar M Shareef – Sannu Sarauniya
Music Sabuwar wakar Umar M Shareef – Sannu Sarauniya
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Sannu Sarauniya” Wakar Sannu Sarauniya, Wakace Da Umar M Shareef Yake Yabe Wata Mata Mai Suna Fatima.
Wannan waka Tasha Baitoci Sosai.
Ku sauke wannan wakar a woyoyin ku don saurara.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music 2020
Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music 2020
Sabuwar wakar isah ayagi mai suna "Kina nan A zuciya ta" Wakar Yayita Ne Tsakaninshi Da Masoyoyarshi, Inda Kowa Ke Fadin Gwargwadan Soyayyar Dake Zukatansu.
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :
- Lalalala Masoyiya
- Kina nan a zuciya masoyiya
- Ashe gobe na da nisa in har babu ke
DOWNLOAD NOW

Fresh Emir A Yau Episode 13 Neman Afuwa
Audio Mp3 : Fresh Emir A Yau Episode 13 Neman Afuwa
Wannan Karon Yazo Ne Da Wata Mai Taken Neman Afuwa.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
Saturday

Wakar Ahmad Shanawa Audio - Soyayya Don Allah
Sabuwar Wakar Ahmad Shanawa Audio - Soyayya Don Allah
Sabuwar Wakar Ahmad Shanawa ( Baban Chakwai) Mai Suna Soyayya Don Allah, Wakar Ya yi ta Ne Ga Masoya Musamman Ma Na Zamanin Nan Da Basuyin Soyayya Don Allah.
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.
–Muyi Soyayya Don Allah Badon Biyan Bukata Ba,
–Muyi Soyayya Don Allah Ba Soyayyar Money Ba.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Hamisu Breaker Audio -Karnin Sabo - Download
Music: Hamisu Breaker Audio -Karnin Sabo - Download
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Karnin Sabo ” to kuna ina masoya hamisu breaker kuzo ku kwashi rabon ku a sabuwar wakar hamisu.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Sabuwar Wakar Anasco - Masu Nema
Sabuwar Wakar Anasco - Masu Nema
Sabuwar Wakar Nasir A Umar Anasco mai suna ” Masu Nema ” to kuna ina masu nema wannan wakar taku ce domin jin dadin ku da kuma nishadantarwa da fadakarwa.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
Thursday

Music: M Sani Kebbi -Mai Waka - Audio
Music: M Sani Kebbi -Mai Waka - Audio
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai waka na nan lafiya Allah ya kara juriya
– Mai waka bawan rabbu ne ba macucine ba
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
Monday

Music : Hamisu Breaker x Aliyu Sharba - Nida Abokina
Music : Hamisu Breaker x Aliyu Sharba - Nida Abokina
Wannan wata sabuwa waka da ada shaharren mawakin nan kuma fasihin yaro mai tasowa a fagen wakokin nanaye wanda yake cewa naya daga cikin mawakan kannywood.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
Friday

Sabuwar Wakar Garzali miko - lilon soyayya
Wakar Garzali miko - lilon soyayya
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Fresh Emir -Wata Zara (Aure) Prod By Kasheepu
Fresh Emir -Wata Zara (Aure) Prod By Kasheepu
Sabuwar Wakar Fresh Emir mai suna ” Wata Zara ” Wakar Aure ” to kuna ina amare gafa fresh emir yazo domin kuma yace ba za’a barku a baya ba sai kun cashe da wakarsa. bayan ya baku wakar matan bana.
Aku mai bakin magana ne yazo fa to ku nitsu
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Music : Sabuwar wakar Muazz Hajj Camp -Kibani
Music : Sabuwar wakar Muazz Hajj Camp -Kibani
Sabuwar Wakar Muazz Hajj Camp tare da Shamsiyya Sadi mai suna ” Kibani ” to kuna ina masoya kuzo kuji fa daga bakin mawaki muazz hajj camp domin jin dadinku.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Music Mp3 : Aliyu Sharba -Lokaci Yayi
Music Mp3 : Aliyu Sharba -Lokaci Yayi
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Lokaci Yayi ” to kuzo ga aliyu sharba ko lokacin menene yayi kawai ku biyomu a cikin wakar tasa ta lokaci yayi.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound
Wednesday

VIDEO : Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa
VIDEO : Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa
Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta.
Wanda daukar ta bada ma'ana sosai wanda nasa duk wanda ya kalli Bidiyon zai yaba.
Zaku iya kallonta kai tsaye a Youtube kuma zaku iya daukota zuwa wayoyinku.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

MUSIC : Isah Ayagi - Gimbiya Fatima - Madubi Na Album
MUSIC : Isah Ayagi - Gimbiya Fatima - Madubi Na Album
Wannan wata sabuwa wakar Isaha Ayagi ce mai suna " Gimbiya Fatima" wakar itama tana daya daga cikin Kudin Album din 'Madubi Na' 2020.
Ita dai wakar Gimbiya fatima ya rerawa mai suna fatima saboda haka ina muku marhaban da masu suna fatima da kuma mai mata ko Budurwa fatima zasu baiwa wannan mawaki lambar yabo.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

MUSIC : Isah Ayagi - So Maso Wani "Madubi Na Album"
MUSIC : Isah Ayagi - So Maso Wani "Madubi Na Album"
Wannan waka mai suna " So Maso Wani" tana daya daga cikin wannan kudin Album da wannan fasihin mawaki zai fitar a wannan shekara.
Wannan wakar zan iya cemuku bugun lamba ne domin kusan irin tanadin da wannan mawaki yayiwa masoyansa ko masu sauraren wakokin hausa a wannan zangon shekara.
Ku kasance da shafin Hausaloaded blog domin samun sauran wakokin wannan kudin Album mai mai suna 'madubi na' an kammala aikinsa.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Mp3 Music : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020"
Mp3 Music : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020"
Wannan wani sabon bidiyo da wata sabuwa jaruma aisha najamu wanda sunka hwa wannan waka tare da saifullahi danFolo wanda bidiyon yayi kyau sosai.
Wanda shine munka kawo muku audio da kuma bidiyon wakar ga mai bukata.
Mun kawo muku bidiyon da zaku kalla kai tsaye daga channel din daraktan wakar aminu s bono.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

MUSIC : Isah Ayagi - Fiddausi "Latest Song 2020"
MUSIC : Isah Ayagi - Fiddausi "Latest Song 2020"
Wakar Fiddausi waka ce ta soyayya wanda wannan mawakin yayiwa waka.
Wanda nasan duk mace mai suna Fiddausi zataji dadi sosai uwa uba wanda yake da budurwa ko mata Fiddausi.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

MUSIC : Ali Jita - Rahama "Latest Song 2020"
MUSIC : Ali Jita - Rahama "Latest Song 2020"
Wannan dai wakar rahama tana waka ta farko a wannan shekara 2020.
A karshen shekarar da ta wuce wato 2019 ne yace wane suna ya dace ya baiwa sunan wakarsa yanzu nan take jaruma:-
"Dan kaga bamuda yawa shine bakayiwa mai suna na waka ba"
To inaga saboda haka ne ya baiwa wannan waka ko yayiwa mai suna rahama waka.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound

Dauko Sabuwar Wakar El Muneer - Lubah 1 To 3
Dauko Sabuwar Wakar El Muneer - Lubah 1 To 3
By clicking the subscribe button you will never miss the new articles!
Sabuwar Wakar mawaki El Muneer Ali mai suna ” Lubah ” to kuna ina masoya kuzo kuji labarin lubah daga bakin mawaki el muneer.
A cikin wakar zakuji yadda sukayi da lubah wace suka hadu da ita kai labarin dai ba acewa komai sai kun saurari wakar tukun nan.
GA WAKOKIN :-
1. Lubah 1:-
DOWNLOAD NOW
2. Lubah 2:-
DOWNLOAD NOW
3. Lubah 3:-
Subscribe to:
Posts (Atom)

